-
Miliyoyin Al'ummar Musulmi Sun Fara Gudanar Da Juyayin Ashura A Sassa Daban Daban Na Duniya
Sep 20, 2018 02:09Miliyoyin al'ummar musulmi musamman mabiya tafarkin iyalan gidan Manzon Allah tsarkaka {a.s} sun fara gudanar da juyayi tare da alhinin tunawa da zagayowar ranar Ashura 10 ga watan Muharram, ranar da aka aiwatar da kisan gilla kan jikan fiyayyen halitta Manzon Allah {s.a.w} wato Imam Husaini dan Ali dan Abi-Talib {a.s}.
-
Iran Ta Bukaci MDD Ta Yi Allah Wadai Da Barazanar Da H.K.Isra'ila Ke Yi Kan Kasarta
Sep 20, 2018 02:08Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bukaci Majalisar Dinkin Duniya kan ta dauki matakin yin Allah wadai da barazanar da haramtacciyar kasar Isra'ila take yi na kaddamar da hare-haren makaman nukiliya kan kasarta.
-
Qassemi: Babu Gaskiya Cikin Zargin Da Ministan Harkokin Wajen Moroko Yayi Kan Iran
Sep 19, 2018 01:06Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kalaman da ministan harkokin wajen kasar Moroko Nasser Bourita yayi kanta, tana mai bayyana kalaman nasa a matsayin wasu maganganu marasa tushe da makama.
-
IAEA: Iran Tana Ci Gaba Da Yin Aiki Da Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 18, 2018 10:30A zaman da hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya IAEA ta gudanar a jiya, ta sake jaddada cewa cewa har yanzu Iran tana ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakaninta da manyan kasashen duniya.
-
Amurka Ta Fasa Kawo Batun Iran A Komitin Tsaro Na MDD A Ranar 26 Na Watannan.
Sep 18, 2018 07:18Jaridar washington Post ta kasar Amurka ta bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka ta sawya shawara kan shugabancin Shugaba Donal Trump Taron komitin tsaron na majalisar dinkin duniya a ranar 26 ga watan satumba da muke ciki don tattauna batun Iran.
-
Iran Na Zargin Saudiya Da Maida Kungiyar OPEC Kayan Aiki Ga Amurka
Sep 16, 2018 14:34Jakadan kasar Iran a kungiyar kasashe masu arzikin man fetur ta OPEC ya zargi kasashen Saudiya da Hadaddiyar daular larabawa da maida kungiyar a matsakin kayan aiki ga Amurka.
-
Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran Ya Jaddada Wajabcin Hadin Kan Al'ummar Musulmi
Sep 12, 2018 02:56Shugaban Majalisar Dokokin Kasar Iran ya jaddada wajabcin hadin kan al'ummar musulmi musamman ganin yadda makiya addinin Musulunci suke ci gaba da kokarin raba kan al'ummar musulmi ta hanyoyi daban daban.
-
Bahram Qassemi: Iran Ba Za Ta Taba Yin Sakaci Da Tsaron Kasarta Ba
Sep 11, 2018 00:16Kakakin Ma'aikatar harkokin waje na kasar Iran, Bahram Qassemi, ya bayyana cewar: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba za ta taba yin wasa da kuma yin sakaci da tsaron kasarta ba.
-
Iran A Mako 13-09-2018
Sep 10, 2018 02:57Masu saurare assalamu alaikum barkanmu da warhaka da kuma sake saduwa cikin wani sabon shirin Iran A Mako da ke leko muku wasu daga cikin muhimman al'amurran da suka faru a Iran cikin mako wanda ni Muhammad Awwal Bauchi na saba gabatar muku da shi da fatan masu saurare suna cikin koshin lafiya kuma za su kasance tare da mu tun daga farkon shirin har zuwa karshensa.
-
Qasemi: Dole Ne Gwamnatin Iraki Ta Hukunta Wadanda Suka Kai Harin Kan Ofishin Iran
Sep 10, 2018 01:21Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Bahram Qasemi ya kirayi gwamnatin Iraki da ta hukunta wadanda suka kai hari kan karamin jakadancin Iran da ke Basara.