-
Ministan Tsaron Jamhuriyar Musulunci Ta Iran Ya Kai Ziyarar Aiki Zuwa Kasar Siriya
Aug 26, 2018 14:36Ministan tsaron kasar Iran ya kai ziyarar aiki zuwa kasar Siriya tare da taya shugaba Bashar Asad murnar samun gagarumar nasara a kan kungiyoyin 'yan ta'addan kasa da kasa da aka jibge a cikin kasarsa.
-
Girgizan Kasa Mai Karfin Ma'aunin Richter 5.9 Ta Aukawa Lardin Kirmansha A Safiyar Yau Lahadi A Nan Iran.
Aug 26, 2018 07:19Shugaban kasar Iran Hujjatul Islam Dr Hassan ruhani ya bada umurnin kai agajin gaggawa ga wadanda girizan kasa ta aukawa a daren jiya a lardin Kemonsh wanda yake kan iyakar kasar da kasar Iraqi.
-
Hukumar Radiyo Da Talabijin Ta Iran Ta Yi Allawadai Da Rufe Shafukkanta Na Sadarwa
Aug 25, 2018 14:27Hukumar gidajen radiyo da talabijin ta kasar Iran ta yi allawadai da rufe shafuffukanta na sadarwa a internet wanda wasu manya manyan kamfanonin sadarwa na duniya suka yi don biyayya ga umurnin gwamnatin Amurka na dorawa gwamnatin kasar Iran takunkumai.
-
Khudubar Jumma'a A Nan Tehran: An Bukaci Jami'an Gwmnati Su Kara Kokari Wajen Warware Matsalolin Mutane
Aug 24, 2018 14:32Aya. Mohammad Ali Muwahhidi Kermani na'ibin limamin masallacin Jumma'a a nan Tehran ya bukaci jami'an gwamnati su kara kokarin wajen ganin sun warware matsalolin da mutanen kasar suke fama da su.
-
An Samu Habbakar Harkokin kasuwanci Tsakanin Iran Da Kenya
Aug 23, 2018 02:09Ana samun ci gaba ta fuskar habbar harkokin kasuwanci tsakanin kasashen Iran da kuma Kenya.
-
Iran Ta Yaye Labule Ga Jirgin Saman Yaki Kirar Cikin Gida 100% Na Farko
Aug 22, 2018 07:23Shugaban kasar Iran Dr Hassan Ruhani ya bayyana cewa karfin sojen kasar Iran ta taimakawa zaman lafiya a kasar da ma kasashen yankin
-
Ayatullahi Khatami Ya Ce: Duk Wani Yaki Da Amurka Zata Kaddamar Kan Iran Zai Janyo Mata Babban Hasara
Aug 22, 2018 01:59Limamin da ya jagoranci sallar idin lahiya a birnin Tehran fadar mulkin kasar Iran ya bayyana cewa: Duk wani yaki da kasar Amurka zata kaddamar kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran, yakin zai shafi babbar 'yar lelan Amurka a yankin.
-
Shugaban Ruhani Ya Aike Da Sakon Taya Murnar Babbar Sallah Ga Shugabannin Kasashen Musulmi
Aug 22, 2018 01:58Shugaban kasar Iran ya aike da sakon taya murnar babbar sallah ta lahiya ga shugabannin kasashen musulmi tare da musu fatan alheri.
-
Kasar Rasha Ta Gayyaci Iran Zuwa Zaman Taron Neman Sulhu A Kasar Afganistan
Aug 22, 2018 01:57Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta gabatar da goron gayyata ga Jamhuriyar Musulunci ta Iran kan halartar zaman taron neman wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar Afganistan.
-
Rouhani:Iran Ba Ta Yarda Da Kasar Amurka Ba.
Aug 21, 2018 14:28Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya bayyana cewa Iran ba ta yarda da kasar Amurka ba, haka ma kasashen Turai, China, Canada ba za su yarda da kasar Amurka ba.