-
Larijani: Iran Za Ta Ci Gaba Da Tsayin Daka Wajen Tinkarar Kiyayyar Da Amurka Take Nuna Mata
Jun 10, 2018 06:28Shugaban majalisar shawarar Musulunci ta kasar Iran, Dakta Ali Larijani, ya bayyana cewar Amurka ta kwana da sanin cewa al'ummar Iran za su ci gaba da tsayin daka wajen tinkarar kiyayya da makirce-makirce da ita da haramtacciyar kasar Isra'ila suke kulla musu.
-
Iran Ta Kore Duk Wata Yiyuwar Tattaunawa Da Amurka Kan Sabuwar Yarjejeniyar Nukiliya
Jun 09, 2018 06:11Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta kore duk wata yiyuwar sake zama teburin tattaunawa da Amurka kan wata sabuwar yarjejeniyar nukiliya, tana mai kiran gwamnatin Amurkan da ta nesanci irin maganganu na batanci da barazana da take yi wa al'ummar Iran.
-
Sanarwar Bayan Taron Ranar Kudus: Ko Shakka Babu Za'a 'Yanto Kudus Da Mamaya
Jun 08, 2018 04:55Mahalarta jerin gwanon Ranar Kudus ta duniya da aka gudanar a Tehran da sauran garuruwan Iran sun jaddada wajibcin 'yanto masallacin Kudus daga mamayar sahyoniyawa da kuma kokari wajen ganin bayan haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Miliyoyin Al'ummar Iran Sun Fito Kan Tituna Don Raya Ranar Kudus Ta Duniya
Jun 08, 2018 04:55Tun da safiyar yau ne miliyoyin al'ummar Iran, maza da mata suka fito kan titunan kusan dukkanin garuruwan kasar don amsa kiran marigayi Imam Khumaini (r.a) da kuma raya Ranar Kudus ta duniya don sake jaddada goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Komitin Hadin Guiwa Na Yerjejeniyar Nukliyar Iran Ya Gudanar Da Taro A Nan Tehran
Jun 08, 2018 02:09Komitin hadin guiwa na kasashe da cibiyoyin da suka rattaba hannu kan yerjejeniyar Nukliyar kasar Iran sun gudanar da taro a nan Tehran don tattauna makamar yerjejeniyar bayan ficewar Amurka daga cikinta.
-
Ministan Leken Asirin Kasar Iran Ya Sanar Da Kame Gungun 'Yan Ta'adda A Cikin Kasar
Jun 07, 2018 13:42Ministan leken asirin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya sanar da cewa: Jami'an tsaron Iran sun yi nasarar kame wasu gungun 'yan ta'adda a yankuna daban daban na kasar ta Iran a cikin 'yan kwanakin nan.
-
IRGC: Ranar Kudus Ranar Hadin Kan Musulmi Da Goyon Bayan Palastinu Ce
Jun 07, 2018 06:45Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran (IRGC) sun bayyana Ranar Kudus ta duniya a matsayin ranar hadin kan al'ummar musulmi da kuma nuna goyon bayan ga al'ummar Palastinu da ake zalunta.
-
Boeing Ya Soke Yarjejeniyarsa Da Iran
Jun 07, 2018 01:16Kamfanin kera jiragen sama na Amurka, Boeing, ya sanar da soke yarjejeniyar da ya cimma da kamfanonin jiragen sama na Iran Air da kuma Aseman, ta tsabar kudi dalar Amurka Biliyan ashirin.
-
Sanarwar Sojojin Iran: Nan Ba Da Jimawa Duniya Za Ta Shaidi Karshen H.K.Isra'ila
Jun 06, 2018 05:53Rundunar sojin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bayyana cewar nan ba da jimawa ba duniya za ta shaidi faduwa da kuma karshen haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Jami'an Tsaron Iran Biyu Sun Yi Shahada
Jun 06, 2018 02:47Jami'an tsaron kasar Iran biyu dake tsaron kan iyakar kasar sun yi shahada a yayin fafatawa da 'yan ta'adda a arewa maso yammacin kasar