-
Iran Zata Dawo Da Aikin Tace Sanadarin Uranium
Jun 05, 2018 07:25Hukumar makamashin Nukliya ta kasar Iran ta bada sanarwan cewa zata dawo da aikin tace makamashin Uranium bisa sharruddan yarjejeniyar 2015 tare da manyan kasashen duniya.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin Da Aka Kai Kan Malaman Addinin Musulunci A Afganistan
Jun 05, 2018 01:54Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai wajen zaman taron malaman addinin Musulunci a kasar Afganistan.
-
Jagora Ya Ja Kunnen Makiya Kan Kawo Wa Iran Hari, Ya Ba Da Umurnin Sake Dawo Da Aikin Nukiliya
Jun 04, 2018 13:50Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, ya bayyana cewar matukar dai gigi ya debi makiya suka kawo wa Iran hari to kuwa za su debi kashinsu a hannu, yana mai ba da umurnin dawo da shirin tace sinadarin nukiliya da Iran ta dakatar daga gobe
-
Shamkhani Ya Ce: Amurka Ta Wurga Kanta Cikin Damuwa Tare Da Zama Saniyar Ware
Jun 03, 2018 14:38Babban sakataren kwamitin kolin tsaron kasar Iran ya bayyana cewa: Hare-haren wuce gona da irin gwamnatin Haramtacciyar kasar Isra'ila kan yankunan Palasdinawa nade tabarmar kunya da hauka ce bayan rushewar makircin kunna wutan rikicin ta'addanci a kasashen musulmi.
-
Kasar Uganda Ta Jaddada Wajabcin Ci Gaba Da Mutunta Yarjejeniyar Nukiliyar Da Aka Cimma Da Iran
Jun 01, 2018 09:17Ministan harkokin wajen kasar Uganda ya jaddada wajabcin ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar da duniya ta cimma da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Abuturabi Fard: Masu Gwagwarmaya Da Azzalumai Sai Kara Karfi Suke A Yankin Gabas Ta Tsakiya
Jun 01, 2018 07:16Na'ibin limamin masallacin juma'ar Tehran Hujjatul Islam Sayyid Mohammad Hassan Abuturabi Fard ya bayyana cewa gungun kasashe da kungiyoyin masu fada da zalunci a yankin gabas ta tsakiya suna kara karfi sosai a yankin.
-
Abuturabi Fard: Masu Gwagwarmaya Da Azzalumai Sai Kara Karfi Suke A Yankin Gabsa Ta Tsakiya
Jun 01, 2018 07:15Ni'ibin limamin masallacin jumma'a a nan Tehran Hujjatul Islam Sayyid Mohammad Hassan Abuturabi Fard ya bayyana cewa gungun kasashe da kungiyoyin masu fada da zalunci da yankin gabas ta tsakiya suna kara karfi sosai a yankin.
-
Iran Ta Yi Watsi Da Rahoton Gwamnatin Amurka Kan 'Yanci Na Addini A Kasar
May 31, 2018 11:30Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi watsi da kalaman gwamnatin Amurka dangane da batun 'yancin gudanar da addini a kasar Iran tana mai cewa akwai siyasa cikin wadannan kalamai da gwamnatin Amurkan ta fadi.
-
Rouhani Ya Ce Al'ummar Iran Ba Za Ta Mika Wuya Ga Matsin Lambar Zalinci Ba
May 31, 2018 02:14A yayin da yake ganawa da masu ayyukan Fusaha a daren jiya laraba, shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewa al'ummar Iran ba za ta taba meka wuya ba ga matsin lambar zalinci da ya sabawa dokokin kasa da kasa.
-
Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Yi Nasarar Murkushe Wasu Gungun 'Yan Ta'adda
May 30, 2018 15:04Kwamandan rundunar tsaro a lardin Sistan Baluchestan da ke shiyar kudu maso gabashin kasar Iran ya sanar da murkushe wasu gungun 'yan ta'adda a garin Saravan da ke lardin.