-
Jagora:Makiya Sun Tsrorata Saboda Karin Karfin Da Iran Ta Yi
Apr 08, 2018 14:31A yayin da yake ganawa da manyan hafsosdhin sojan kasar, jagoran juyin juya halin musulinci na kasar Iran ya bayyana cewa dalilin da ya sanya makiya ke kara matsin lamba kan kasar, saboda tsoratar da suka yi na karfin da kasar tayi
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Zai Fara Ziyarar Aiki A Kasashen Afirka Da Latin
Apr 08, 2018 06:18Ma'aikatar harkokin wajen Iran ta sanar da cewa ministan harkokin wajen kasar Muhammad Jawad Zarif zai fara wata ziyarar aiki zuwa kasashen Afirka da na Latin Amurka a yau din nan Lahadi a kokarin da ake yi na karfafa alakar Iran da kasashen wadannan yankunan.
-
Janar Rashid: Kada Wata Kasa Ta Yi Gigin Jaraba Hakurin Iran
Apr 08, 2018 02:01Babban kwamandan bataliyar dakarun IRGC ta Khatamul Anbiya a kasar Iran Janar Gholam Ali Rashid ya bayyana cewa; shirin da Iran take da shi na kariya, tana kwatankwacinsa na kai farmaki a kan duk wanda ya yi shishigi a kanta.
-
Kasar Zimbabwe Ta Jaddada Bukatar Bunkasa Alakarta Da Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
Apr 05, 2018 14:41Mataimakin shugaban kasar Zimbabwe ya bukaci bunkasa alaka a bangarori da dama da Jamhuriyar Musulunci ta Iran.
-
Jagora: Gwagwarmaya Ita Ce Hanya Guda Daya Tilo Ta Kwato Kasar Palastinu
Apr 05, 2018 06:10Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya sake jaddada tsohuwar siyasar kasar Iran ta goyon bayan al'ummar Palastinu a kokarin su na 'yanto kasarsu daga mamayan yahudawa yana mai bayyana cewar hanya guda daya kawai ta magance matsalar Palastinu ita ce gwagwarmaya.
-
Rauhani:Kasahen Iran Da Rasha Za Su Ci Gaba Da Dubaru Domin Tabbatar Da Tsaro
Apr 04, 2018 14:27Shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya yi ishara kan kyakkyawar alakar dake tsakanin kasar da kasar Rasha, inda ya ce dubarun da hukumomin Tehran da Moscow ke yi yana tabbatar da tsaro a yankin gabas ta tsakiya.
-
Zarif: Iran Za Ta Ci Gaba Da Mara Baya Ga Al'ummar Palastine
Apr 04, 2018 01:18Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa, ko da wasa Iran ba za ta taba ja fa baya ba a wajen bayar da gudnmawa da taimako ga al'ummar Palastine.
-
Rouhani: Kasantuwar Sojojin Kasashen Waje A Siriya, Ba Tare Da Izinin Gwamnati Ba, Ya Saba
Apr 03, 2018 12:50Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Rouhani ya bayyana cewar kasantuwar sojojin kasashen waje a kasar Siriya ba tare da izinin gwamnatin kasar ba, wani lamari ne da ya saba wa dokoki kuma wajibi ne a kawo karshen hakan.
-
Ministan Harkokin Wajen Iran Ya Aike Da Sakon Ta'aziyyar Mutuwar Winnie Mandela
Apr 03, 2018 12:50Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya aike wa gwamnati da kuma al'ummar kasar Afirka ta Kudu da sakon ta'aziyyar mutuwar matar tsohon shugaban kasar kuma jagoran fada da wariyar launin fata, Nelson Mandela, wato Uwargida Winnie Mandela.
-
Iran Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra'ila
Apr 01, 2018 14:31Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya yi tofin Allah tsine kan kisan gillar da sojojin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila suka aiwatar kan al'ummar Palasdinu da suke gudanar da zanga-zangar lumana.