-
Ayatullahi Imami Kashani Ya Ce: Shirin Raba Kasar Iraki Makircin Yahudawan Sahayoniyya Ne
Sep 29, 2017 15:59Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran fadar mulkin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Shirya zaben jin ra'ayin jama'a kan kokarin ballewar yankin Kurdawan Iraki daga kasar makircin yahudawan sahayoniyya ne.
-
Zarif: Iran Za Ta Iya Watsi Da Yarjejeniyar Nukiliya Idan Amurka Ta Fice
Sep 29, 2017 07:43Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran za ta iya ficewa daga yarjejeniyar nukiliyan da ta cimma da manyan kasashen duniya a shekara ta 2015 matukar dai Amurka ta fice daga yarjejeniyar.
-
Manyan Hafsoshin Sojojin Iran Da Iraki Sun Tattauna Kan Zaben Raba Gardamar Kurdestan
Sep 28, 2017 07:48Manyan hafsoshin sojojin kasar Iran da Iraki sun yi wata ganawa ta musamman a nan birnin Tehran don tattauna batun zaben raba gardamar da aka gudanar a yankin Kurdawan aksar Iraki da nufin balle yankin daga kasar Iraki.
-
Iran : An Yi Jana'izar Shahid Hujaji
Sep 28, 2017 07:48A yau ne dubun dubatan mutanen garin Najafabad da ke nan Iran ne suka gudanar da jana'izar Shahid Muhsin Hujaji, daya daga cikin dakarun kasar Iran da 'yan kungiyar ta'addancin nan ta Daesh suka kama da yanka shi a kasar Siriya, inda aka bisne shi da garin haihuwarsa na Najafabad.
-
Ayatollah Khamenei: Shaheed Hujaji Yana Da Matsayi Na Musamman
Sep 27, 2017 09:07Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Sayyid Khamenei ya bayyana shaheed Muhsen Hujaji wanda ya yi shahada a hannun mayakan Daesh a kasar Siriya yana da matsayi na musamman a zukatan mutanen Iran, All.. ya daukaka shi a cikin shahidai masu kare harami
-
Iran Tana Ci Gaba Da Tattaunawa Da Jami'an MDD Kan Matsalolin Da Suke Addabar Duniya
Sep 27, 2017 03:11Ministan harkokin wajen kasar Iran ya gudanar da zaman tattaunawa na musamman da manyan jami'an Majalisar Dinkin Duniya kan matsalolin kasashen Myanmar, Yamen da Siriya.
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Kasar Iran Ta Ce: Shugaba Ruhani Ya Fayyace Siyasar Iran A MDD
Sep 25, 2017 16:06Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jawabin shugaban kasar Iran a zaman taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 72 a birnin New York na kasar Amurka ya fito da hakikanin fuskar siyasar Jamhuriyar Musulunci ta Iran a yankin gabas ta tsakiya dama duniya baki daya.
-
Iran Ta Dakatar Da Zirga-Zirga Jiragan Sama Zuwa Kurdistan Na Iraki
Sep 24, 2017 10:57Gwamantin Iran ta sanar da dakatar da dukkan zurga-zurga jiragan sama zuwa yankin Kurdistan na Iraki, a yayin da ake gaf da jefa kuri'ar raba gardama kan ballewar yankin na Kurdawa.
-
Ministan Tsaron Iran: Iran Ba Ta Bukatar Izinin Wani Wajen Karfafa Tsaronta
Sep 23, 2017 14:48Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar neman izinin wata kasa a duniyar nan wajen karfafa tsaron kasarta.
-
Ministan Tsaron Iran: Iran Ba Ta Bukatar Izinin Wani Wajen Karfafa Tsaronta
Sep 23, 2017 14:47Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Amir Hatami ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta bukatar neman izinin wata kasa a duniyar nan wajen karfafa tsaron kasarta.