-
Iran Ta Yi Gwajin Sabon Makami Mai Linzami Da Ta Kera Mai Suna Khorramshahr
Sep 23, 2017 08:21Rundunar sojojin kasar Iran bangaren makamai masu linzami ta nuna hoton Vedio na gwajin sabon makamin mai linzami da suka kera mai suna Khorramshahr wanda kuma yake da karfin isa ga bararrsa mai nisan kilomita 2000 daga inda aka cilla shi.
-
Rasha Ta Ce: Shigar Da Wasu Batutuwa Na Daban Cikin Yarjejeniyar Nukiliyar Iran Kuskure Ne
Sep 23, 2017 03:09Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya bayyana cewa: Kokarin da gwamnatin Amurka take yi na shigar da wasu batutuwa na daban cikin yarjejeniyar nukiliyar da aka cimma tsakanin kasar Iran da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus, babban kuskure ne.
-
Iran Za Ta Ci Gaba Da Karfafa Aikin Sojinta_Rohani
Sep 22, 2017 11:14Shugaban Jamhuriya Musulinci ta Iran Hassan Rohani ya jaddada cewa kasarsa za ta ci gaba da karkafa aikin sojinta a dukkan fannoni ciki har da na makamai masu linzami.
-
An Fara Bukukuwan Makon Kare Kai A Iran
Sep 22, 2017 00:50A yau 31 ga watan shahrivar wacce ta yi dai dai da 22 ga watan Satumba ne aka fara bukukuwan makon kare kai a nan Iran don tunawa da ranar da gwamnatin kasar Iraqi ta farwa kasar Iran da yaki a shekara ta 1980 da nufin kifar da Jiririyar gwamnatin musulunci a kasar.
-
Dr Ruhani: Amurka Tana Kaskanta Kanta Saboda Sabawa Ka'idojin Kasa Da Kasa
Sep 20, 2017 12:47Shugaban Hassan Ruhani na kasar Iran ya bayyana jawabin da shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi a babban zauren majalisar dinkin duniya a jiya Talata da cewa, jawabin na trump ya kaskantar da kasar Amurka ne a gaban kasashen duniya.
-
Iran: An Kwance Wani Bom Da Aka Dana A Garin Najaf-Abad Na Lardin Esfahan
Sep 18, 2017 01:55Majiyar runduna ta 8 na sojojin kasar Iran ta bada labarin kwance wani Bom wanda aka dana a cikin wata mota a garin Najaf-Abad na lardin Esfahan.
-
Jagora: Iran Za Ta Mayar Da Martani Ga Duk Wani Karen Tsaye Ga Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 17, 2017 12:24Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ja kunne da cewa Iran za ta ci gaba da girmama yarjejeniyar nukiliya da ta cimma da kasashen kungiyar 5+1, to sai dai za ta mayar da martani ga duk wani karen tsaye ga yarjejeniyar.
-
Tawagar Wakilan Gwamnatin Iran Ta Ziyarci Sansanin 'Yan Gudun Hijira Musulmin Myanmar
Sep 17, 2017 02:02Tawagar wakilan gwamnatin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta ziyarci sansanin 'yan gudun hijirar musulmin kasar Myanmar ko kuma Burma da ke yankunan da suke kan iyaka tsakanin kasar Bangaledesh da Myanmar.
-
Amurka Na Ci Gaba Da Zargin Iran Da Karya Yarjejeniyar Nukiliya
Sep 17, 2017 01:58A yayin da lokacin bayyana matsayar gwamnatin Amurka game da yarjejjeniyar da kasar Iran ta cimma tare da manyan kasashen duniya kan shirin nukiliyarta na zaman lafiya ke kara kuratowa, mahukuntan na Amurka na ci gaba da kara kaimi wajen sukar Iran.
-
Limamin Juma'ar Birnin Tehran:Kisan Musulmi A Myammar Babbar Masifa Ce.
Sep 15, 2017 14:41Limamin da ya jagrancin sallar juma'ar birnin tehran ya ce kisan da aka yiwa al'ummar musulmi a kasar Mymmar babbar masifa ce wacce kuma ke bayan wannan ta'addanci gwamnatin haramcecciyar kasar isra'ila ce