-
Rauhani: Alaka Tsakanin Iran Da Ghana Ba Ta Da Shamaki A Dukkanin Bangarori
Aug 07, 2017 02:12Shugaban kasar Iran Dr. Hassan Rauhani ya bayyana alakar da ke tsakanin kasashen Iran da Ghana da cewa alaka ce da ba ta da shamakia dukkanin bangarori.
-
Halartar Tawagogi Na Kasashen Duniya Da Shuwagabannin Kungiyoyin Kasa Da Kasa Bikin Rantsar Da Ruhani
Aug 06, 2017 02:19Halartar shuwagabannin kasashen duniya daban daban da kuma shuwagabannin kungiyoyin kasa da kasa a bikin rantsar da Dr Hassan Ruhani a matsayin shugaban kasar Iran karo na biyu yana nuna irin matsayin da Iran take da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma duniya gaba daya.
-
Shugaba Ruhani Ya Ce: Iran Zata Maida Martani Kan Karya Yarjejeniyar Nukiliya Da Aka Cimma Da Ita
Aug 06, 2017 01:10Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Duniya ta kwana cikin sanin cewa Jamhuriyar Musulunci ta Iran zata dauki matakan da suka dace wajen maida martani kan duk wani saba yarjejeniyar da aka cimma tsakaninta da manyan kasashen duniya biyar gami da kasar Jamus kan shirin Iran din na nukiliya.
-
Iran:Hasan Rauhani Ya Saba layar Kama Aiki A Zango Na Biyu Na Shugabancin Kasar Iran.
Aug 05, 2017 14:18Dr.Hassan Rauhani wanda shi ne shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran na 7 ya rantse akan zai kare musulunci da tsarin jamhuriyar musulunci da tsarin mulkin kasa.
-
Iran : Rohani, Ya Sha Rantsuwar Kama Aiki A Wa'adi Na Biyu
Aug 05, 2017 10:01Zababen shugaban Jamhuriya muslinci ta Iran, Hassan Rohani ya yi rantsuwa kama aiki a wa'addin mulkinsa na biyu a yau Asabar.
-
Bikin Rantsar Da Shugaba Rauhani Na Iran A Wa'adin Shugabanci Na Biyu
Aug 05, 2017 01:26A yau ne shugaban kasar Iran Hassan Rauhani zai yi rantsuwar kama aiki a wani sabon wa'adin shugabancin kasar Iran na biyu, bayan da aka gudanar da taron tabbatar da shi daga bangaren jagoran juyin juya halin muslunci na Iran Ayatollah sayyid Ali Khamenei a ranar Alhamis da ta gabata.
-
Iran : Ana Daf da rantsar Da Shugaba Rohani
Aug 05, 2017 01:08A wani lokaci idan an jima ne ake sa ran zababen shugaban Jamhuriya muslinci ta Iran, Hassan Rohani zai yi rantsuwa kama aiki a wa'addin mulkinsa na biyu.
-
Limamin Juma'a:Ci Gaban Da Iran Ta Samu A Fanin Ilimi Shin Ya Sanya Kasashen Yamma Damuwa
Aug 04, 2017 14:32Limamin da ya jagoranci sallar juma'a na birnin tehran ya ce damuwar da kasashen yamma ke yi , musaman Amurka dangane da sabon gwajin makami mai linzami da kasar Iran ta yi, domin ci gaban da kasar ta samu ne a fanin ilimi da kimiya.
-
Wakilan Kasashen Duniya Suna Ci Gaba Da Isa Tehran Don Halattar Taron Rantsar Da Ruhani
Aug 04, 2017 02:02Ya zuwa yanzu tawagogin baki daga kasashen Moldova, Britania , Portugal, Sierra Leone, Saint Thomas and Princeton, Hungary, Suriname, Guinea da kuma Lithuania, duk sun isa nan Tehran don halattar bukin rantsar da Dr Hassan Runahani a matsayin shugaban kasar Iran karo na biyu a gobe Asabar.
-
An Gudanar Da Bukukuwan Ranar Haihuwar Limani 8 A Duk Fadin Iran A Daren Jiya
Aug 04, 2017 02:00An gudanar da bukukuwan ranar haihuwar Limami na 8 daga cikin limamai masu tsarki daga iyalan gidan manzon Al..(s), wato Imam Aliyu bin Musa (a) a duk fadin Iran a daren jiya.