-
Zarif: Muna Fatan Taron Kasashen Musulmi A Istanbul Ya Haifar Da Da Mai Ido
Aug 03, 2017 12:58Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad zarif ya bayyana cewa, yana fatan zaman da kasashen msuulmi suka gudanar a birnin Istanbul na kasar Turkiya Palastinu ya haifar da da mai ido.
-
Dubban Alhazan Iran Sun Isa Saudiyya Domin Aikin Hajjin Bana
Aug 03, 2017 12:57Dubban alhazan kasar Iran sun isa kasar saudiyya domin gudanar da aikin hajjin bana.
-
Shugaba Ruhani: Iran Ba Za Ta Taba Mika Kai Ga Kokarin Makiya Na Mai Da Ita Saniyar Ware ba
Aug 03, 2017 06:28Shugaban kasar Iran Dakta Hasan Ruhani ya bayyana cewar ko da wasa Iran ba za ta taba mika kai da kuma yarda da kokarin da makiya suke yi na mai she ta saniyar ware a tsakankanin kasashen duniya ba.
-
Jagora: Iran Ba Za Ta Taba Mika Wuya Ga Mulkin Kama-Karyar Ma'abota Girman Kai Ba
Aug 03, 2017 06:27Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta taba kuma ba za ta taba mika kai ga mulkin kama-karya na ma'abota girman kai, yana mai cewa a halin yanzu Iran tana tsaya da kafafunta kyam sama da shekarun baya.
-
Iran Za Ta Maida Martani Akan Yadda Amurka Ta Keta Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 03, 2017 02:17Shugaban cibiyar da ke bibiyar aiki da yarjjeniyar Sayyid Abbas Irakche ne ya bayyana haka a hira da tasha ta 1 da jamhuriyar musulunci ta Iran.
-
Iran Ta Kafa Kwamitin Sa Ido A Kan Yarjejeniyar Nukiliya
Aug 01, 2017 02:57Gwamnatin Iran ta kafa wani kwamiti a jiya, wanda zai sanya ido a kan yarjejeniyar nukiliya da aka cimmawa tsakanin Iran da manyan kasashen duniya, gami da kungiyar tarayyar turai.
-
Iran : Mayan Tawagogi Fiye Da 90 Ne Zasu Halarci Bikin Rantsar da Ruhani
Jul 31, 2017 10:42Wani memba a komitin tsaro da harkokin kasashen waji a majalisar shoora Islami a nan Tehran ya ce, tawagar shuwagabbanin kasashe da manyan manyan jami'an gwamnatoci da kungiyoyi fiye da 90 ne zasu halarci bukin rantsar da shugaban Hassan Ruhani a matsayin shugaban kasar a karo na biyu a ranar asabar mai zuwa .
-
Aikin Hajji A Mahangar Jagoran Juyin Juya Halin Musulunci Ayatullah Khamenei
Jul 31, 2017 01:20A wata ganawa da yayi da jami'an aikin hajjin bana na Iran a safiyar jiya Lahadi, Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar aikin hajj wata dama ce ta bayyanar da matsaya dangane da lamurran da suka shafi al'ummar musulmi.
-
Jagoran Juyi: Aikin Haji Dama Ce Ta Daukar Mataki Akan Masallacin Kudus.
Jul 30, 2017 14:28Ayatullahi Sayyid Ali Khamnei da ya gana da jami'an hukumar alhazai ta Iran ya kara da cewa;A yayin aikin haji ne al'umar musulmi za su dauki matakin da ya dace akan halin da masallacin kudus ya ke ciki.
-
Kasashen Iran Da Uganda Na Fatan Kara Karfafa Hulda Tsakaninsu
Jul 30, 2017 01:50Jadakan Jamhuriya Musulinci ta Iran a Uganda ya gana da mukadanshin Firayi Ministan kasar, inda bangarorin biyu suka sanar da wajabcin kara hulda a tsakaninsu.