-
Iran : Jagoran Juyin Islama Ya Amince Yi Wa Fursinoni Afuwa Saboda Karama Sallah
Jun 25, 2017 12:58Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya amince da afuwa ko kuma rage yawan sarkan da aka dorawa wasu fursinoni saboda zagayowar ranar sallah karama.
-
Shugaban Kasar Iran Ya Aike Da Sakon Barka Da Sallah Ga Shuwagabannin Kasashen Musulmi
Jun 25, 2017 12:57Shugaba kasar Iran Dr Hassan ruhani ya aikewa daddaikun shuwagabannin kasashen musulmi sakon taya murna na ranar sallar karama.
-
Iran Ta Aike Da Sakon Ta'aziyya Da Alhini Ga Gwamnatin Kasar Pakistan
Jun 25, 2017 07:53Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta aike da sakon ta'aziyya ga gwamnatin Pakistan da al'ummar kasar kan hasarar rayukan da suka yi sakamakon fashewar wata tankar man fetur a kasar.
-
Shugaba Rauhani: Fitowar Miliyoyin Al'umma A Ranar Quds Jawabi Ne Ga Amurka
Jun 24, 2017 13:47Shugaba Rauhani na kasar Iran ya bayyana fitowar miliyoyin al'ummar kasar Iran a ranar Qods ta duniya da cewa jawabi ne ga Amurka, a kan cewa al'ummar kasar ba a shirye suke su mika wuya ga bakaken manufofin ma'abota girman kai ba.
-
Iran Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Yunkurin Kai Harin Ta'addanci Kan Haramin Makkah
Jun 24, 2017 07:30Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya yi tofin Allah tsine kan yunkurin kai harin ta'addanci kan haramin Makkah tare da jaddada bukatar fadakar al'ummar yankin gabas ta tsakiya kan hatsarin ayyukan ta'addanci.
-
'Yan Ta'adda Na Da'esh 170 Ne Suka Halaka A Harin Makaman Linzamin Kasar Iran
Jun 23, 2017 09:00Majiyar dakarun juyin juya halin musulunci a nan Iran ta bayyana a yau Laraba kan cewa yan ta'adda na kungiyar Daesh wadanda suka halaka a harin makaman linzami wanda dakarun suka cilla kan ma tattaransu a garin Dair Zuur na kasar Siria ya kai 170.
-
Al'ummar Iran Sun Jaddada Yin Tofin Allah Tsine Kan H.K.Isra'ila A Ranar Qudus Ta Duniya
Jun 23, 2017 07:53Miliyoyin al'ummar Iran da suka fito zanga-zangar ranar Qudus ta duniya sun jaddada taken Allah wadai tare da yin tofin Allah tsine kan haramtacciyar kasar Isra'ila da manyan kasashen duniya masu girman kai da suke goya mata baya.
-
Matsalar Palasdinu Ita Ce Babbar Matsala Da Ke Gaban Al-Ummar Musulmi A Duniya
Jun 23, 2017 00:06Shugaban komitin tsaro a majalisar dokokin kasar Iran ya bayyana cewa matsalar mamayar kasar Palasdinu wanda yahudawan sahyonia suka yi ita ce babban matsalar al-ummar musulmi
-
Yan Ta'adda Na Kungiyar Daesh 170 Ne Suka Halaka A Harin Makaman Linzamin Kasar Iran
Jun 21, 2017 13:34Majiyar dakarun juyin juya halin musulunci a nan Iran ta bayyana a yau Laraba kan cewa yan ta'adda na kungiyar Daesh wadanda suka halaka a harin makaman linzami wanda dakarun suka cilla kan ma tattaransu a garin Dair Zur na kasar Siria ya kai 170.
-
Shugaba Rauhani Ya Gana Da Fira Ministan Iraki A Tehran
Jun 21, 2017 01:17Shugaban kasar Iran Sheikh Hassan Rauhani ya gana da Fira ministan kasar Iraki Haidar Abadi a birnin Tehran, a ziyarar aiki da Fira ministan na Iraki ke gudanarwa a kasar Iran.