-
Jagora:Iran Na Adawa Da Duk Wani Zaben Jin Ra'ayi Na Ballewar Wani Bangare Na Kasar Iraki
Jun 20, 2017 13:36A yayin da yake jinjinawa hakin kan da aka samu tsakanin 'yan siyasa da maliman addinin kasar Iraki wajen yaki da Kungiyar ISIS, Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Aliyul Khamenei, ya yaba da rawan da Dakarun Al'umma suka taka a yaki da Kungiyar IS
-
Iran: Yin Kira Da A Fito Domin Raya Ranar Kudus Ta Duniya
Jun 20, 2017 07:25Ma'aikatar al'adu da shiryarwar musulunci ta Iran ta gayyaci al'ummar kasar da su fito kwansu da kwarkwatarsu domin raya ranar kudus da ta duniya.
-
Shugaban Mauritania Ya Gana Da Ministan Harkokin wajen Iran A Nouakchott
Jun 19, 2017 13:04A ci gaba da gudanar da ziyarar aiki da yake yi a wasu daga cikin kasashen arewacin Afirka, ministan harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif ya isa kasar Mauritania a yau, inda ya gana da manyan jami'an gwamnatin kasar.
-
Wani Babban Kwamandan ISIS Ya Halaka A Harin Da Iran Ta Kai A Syria
Jun 19, 2017 12:54Daya daga cikin manyan kwamnadojin kungiyar 'yan ta'addan takfiriyya ta (Daesh) ISIS ya halaka sakamakon harin da Iran ta kaddamar a jiya a kan sansanonin 'yan ta'adda a Syria.
-
Iran : Zarif, Ya Fara Ran Gadi A Arewacin Afrika
Jun 18, 2017 09:32Yau Lahadi, ministan harkokin wajen kasar Iran, Mohammad Javad Zarif, ya fara wani ran gadi a wasu kasashen arewacin Afrika.
-
Iran Ta Yi Tir Da Allah Wadai Da Harin Kabul Na Afghanitan
Jun 17, 2017 02:38Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi Allah wadai da kakkausar murya dangane da harin ta’addancin da aka kai a birnin Kabul na kasar Afghanistan a cikin masallaci.
-
Limamin Juma'a:Riko Da Musulinci Shi Ne Sirrin Cin Nasarar Iran
Jun 16, 2017 13:46Limamin da ya jagoranci Sallar Juma'a a nan Birnin Tehran ya bayyana cewa Amurka ita ce babbar makiyar Al'ummar Iran amma riko da musulinci , Alkur'ani da kuma jumhoriyar Musulinci zai sanya a kalubalanci Amurka da duk wasu Makiya.
-
Velayati:Matakin Da Sanatocin Amurka Suka Dauka A Kan Iran Ya Sabawa Yarjejjeniyar Nukiliya
Jun 16, 2017 13:45Shugaban Cibiyar Binciken Dabarun Fayacen Maslahar Tsarin Musulinci na Iran ya ce Matakin da Sanatocin Amurka suka dauka na sake kakabawa Jumhoriyar Musulinci ta Iran ya sabawa Yarjejjeniyar nukiyar da Iran ta cimma tare da kasashe 5 masu kujerar dindin a kwamitin tsaron MDD gami da kasar Jamus
-
Ana Gudanar Da Tarukan Tunawa Da Shahadar Imam Ali (AS) A Iran
Jun 15, 2017 14:59A yau ana gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Ali (AS) a fadin kasar Iran, inda irin wannan taro da aka gudanar a Husainiyar Imam Khomeini (RA) ya samu halartar jagoran juyin juya halin Islama.
-
Gwamnatin Amurka Ta Sake Nanata Zarge Zargen Da Take Wa Jumhuriyar Muslunci Ta Iran
Jun 15, 2017 02:47Sakataren harkokin wajen kasar Amurka ya sake nanata zarge zarge marasa tushe da ya saba yi wa jumhuriyar musulunci ta iran a jiya laraba, a lokacin da yake halatar taro kan kasasfin kudin shekara ta 2018 a majalisar dattawan kasar.