-
Jami'an Tsaron Kasar Iran Sun Kashe Yan Ta'adda 2 Sun Kuma Kama Wasu 5
Jun 15, 2017 02:37Jami'an tsaron kasra Iran sun kashe yan ta'adda 2 sun kuma kama wasu 5 a wani sumame da suka kaiwa mabuyar yan ta'addan a yankin chabahar na lardin Sistan-Buluchistan a jiya Laraba.
-
Zarif: Iran Tana Sane Da Goyon Bayan Da Saudiyya Take Ba Wa 'Yan Ta'addan Masu Son Kawo Mata Hari
Jun 14, 2017 00:59Ministan harkokin wajen kasar Iran Dakta Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewar Iran tana da bayanai na sirri da suke nuni da cewa Saudiyya tana ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'addan da suke kan iyakokin kasar Iran da suke da shirin kai hare-haren ta'addanci cikin kasar.
-
AMURKA TA KUMA SAKE KARYA YERJEJENIYAR DA TA KULLA DA IRAN KAN MAKAMASHIN NUKLIYA
Jun 13, 2017 02:30Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan lamuran dokokin kasa da kasa sannan shugaban komiti mai kula da lamuran aiwatar yerjejeniyar shirin iran na nuklia tare da manya manyan kasashen duniya Abbas Araqchi ya bayyana cewa gwamnatin kasar Amurka wacce ta shude da kuma ta yanzu sun aiwatar da wasu abubuwa wadanda suka sabawa yerjejeniyar da suka cimma da kasar ta Iran
-
Zarif Da Mogherini Sun Gana A Birnin Oslo Na Norway Kan Alakar Iran Da EU
Jun 13, 2017 02:22Ministan harkokin harkokin wajen Iran Muhammad Jawad zarif tare da babbar jami'ar siyasar wajen tarayyar turai Federica Mogherini sun gana a birnin Oslo na kasar Norway.
-
Rasha Da Iran Za Su Kara Bunkasa Huldar Kasuwanci A Tsakaninsu
Jun 11, 2017 17:08Wasu manyan jami'an gwamnatin kasar Rasha daga ma'aikatar harkokin kasuwanci ta kasar suna gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, domin bunkasa hada-hadar kasuwanci tsakanin Rasha da Iran.
-
An Kashe Dan Ta'addan Da Ya Shirya Hare Haren Tehran
Jun 11, 2017 02:15Ministan harkokin leken asiri na kasar Iran ya bada sanarwan cewa na kashe dan ta'addan da ya shirya hare haren ta'addancin da aka kai wurare biyu a birnin Tehran a ranar Laraban da ta gabata.
-
An Gano Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Gefen Birnin Tehran
Jun 10, 2017 07:22Shugaban 'yan Sandar Jumhoriyar musulinci ta Iran ya sanar da cewa a safiyar yau Assabar, jami'an 'yan sanda sun gano tare da Cabke wani gungun 'yan ta'addar a gefen birnin Tehran.
-
Iran : An Cafke Mutane 48 Bisa Zargin Alaka Da Harin Tehran
Jun 10, 2017 01:22A ci gaba da binciken da ake biyo bayan harin Tehran wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 17, ma'aikatar tattara bayannan sirri ta Iran ta ce an cafke mutane 48 da ake zargi da hannu a jerin hare-haren na ranar Laraba data gabata.
-
Jagora: Hare Haren Ta'addanci A Tehran Ba Zai Sauya Inda Kasar Iran Ta Dosa Ba
Jun 09, 2017 13:08Jagoran juyin juya halin musulunci Ayatullah Sayyid Aliyul Khamenei, ya bayyana cewa hare haren ta'addanci a Tehran ranar laraban da ta gabata ba zai sauya kome a cikin al-kiblar da mutanen kasar Iran suka sa a gaba ba.
-
An Gudanar Da Jana'izar Shahidan Harin Ta'addanci Na Birnin Tehran
Jun 09, 2017 06:47Jim kadan bayan kammala sallar Juma'a ne aka gudanar da Jana'izar Shahidan harin ta'addancin da aka kawo birnin Tehran ranar Larabar da ta gabata tare da halartar duban mutane gami da manyar jami'an gwamnatin Jamhuriyar musulunci ta Iran