-
Iran : Maharan Tehran Sun Samu Horon Ta'addanci A Mosul Da Raqqa
Jun 08, 2017 13:44Ma'aikatar tattara bayanan sirri ta Iran ta bayyana sunayen maharan da suka kai jerin hare hare ta'addanci a birnin Tehran a Jiya Laraba.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Allawadai Da Harin Tehran
Jun 08, 2017 07:24Majalisar Dokokin kasar Italiya Ta yi shuru na minti guda domin girmama wadanda harin birnin Tehran ya ritsa da su.
-
Rundunar 'Yan Sandan Tehran: An Kama Mutane 5 Da Ake Zargi Da Harin Hubbaren Imam Khumaini
Jun 08, 2017 00:53Shugaban 'yan sandan birnin Tehran, babban birnin Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun kama mutane biyar da ake zargi da hannun cikin harin ta'addancin da aka kai haramin Imam Khumaini (r.a) a jiya yana mai jaddada cewa a halin yanzu dai birnin na Tehran yana cikin aminci babu wata damuwa.
-
Ayat. Khamenei: Koda Wasa Harin Ta'addancin Tehran Ba Zai Kashe Gwuiwan Al'ummar Iran Ba
Jun 08, 2017 00:50Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar koda wasa harin ta'addancin da aka kai birnin Tehran ba zai raunana gwiwan al'ummar Iran wajen fuskantar duk wata barazana ba, yana mai jaddada cewar da yardar Allah za a tumbuke tushen ta'addanci.
-
Kasashen Duniya Suna Mika Taaziyarsu Ga Iran Kan Harin Ta'addancin A Nan Tehran
Jun 07, 2017 13:34Komitin Tsaro Na Majalisar Dinkin Duniya a safiyar yau ya yi shiru na minti guda don tunawa da Iraniyawan da suka rasa rayukansu a hare haren ta'addancin guda biyu da aka kai a nan birnin Tehran
-
An Cabke Wasu Gungun 'Yan Ta'adda A Birnin Tehran
Jun 07, 2017 07:29Babban Daraktan yaki da Ta'addanci na Ma'aikatar Leken Asirin Iran ya sanar da kame wasu gungun 'yan ta'adda da suka yi kokarin kai hare-haren ta'addanci a nan birnin Tehran a safiyar yau Laraba.
-
Mutane 2 Sun Yi Shahada A Hare-Hare Kan Majalisar Iran Da Hubbaren Imam Khomeini
Jun 07, 2017 04:09'yan ta'adda sun kaddamar da hare-hare yau a kan majalisar dokokin kasar Iran da kuma hubbaren marigayi Imam khomeini (RA).
-
Iran Ta Bukaci Kasashen Larabawan Yankin Tekun Pasha Da Su Nisanci Tashin Hankali A Tsakaninsu
Jun 05, 2017 14:35Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana kira ga dukkanin makobtanta da suke kudancin yankin tekun Pasha da su dauki darasi daga mummunan yana yin da yankin ke ciki domin dawowa cikin hankali da tunaninsu da nufin ganin an samu zaman lafiya a yankin.
-
Iran Ta Yi Allah Wadai Da Harin London Tare Da Yin Kira Kan A Dauki Darasi
Jun 05, 2017 02:03Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi tir da Allah wadai da harin da aka kai a birnin London, tare da bayyana hakan matsayin barazana ce ta ta'addanci da ya kamata kasashen duniya su dauki darasi a kanta.
-
Jagora: Juyin Juya Halin Musulunci Ya Samar Wa Al'ummar Iran Mutumci Da Kuma 'Yancin Kai
Jun 04, 2017 13:33Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bayyana cewar juyin juya halin Musulunci da marigayi Imam Khumaini (r.a) ya jagoranta a Iran ya samar wa mutanen Iran mutumci da kuma 'yancin kai, yana mai sake jaddada aniyar al'ummar Iran na ci gaba da riko da tafarkin marigayi Imam.