-
Ana Gudanar Da Tarurrukan Juyayin Rasuwar Imam Khumaini (r.a) A Duk Fadin Iran
Jun 04, 2017 01:05A yau ne ake gudanar da bukukuwan juyayin rasuwar marigayi Imam Khumaini (r.a) wanda ya assasa Jamhuriyar Musulunci ta Iran a duk fadin kasar ta Iran inda ake sa ran a yammacin yau Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei zai gabatar da jawabi kan hakan a hubbaren marigayi Imam din da ke wajen birnin Tehran.
-
Iran Na Mutunta Yarjejeniyar Nukiliya - AIEA
Jun 02, 2017 11:08Hukumar kula da makamashi ta kasa da kasa (AIEA) ta ce Iran na ci gaba da mutunta yarjejeniyar nukiliyar data cimma da mayan kasashen duniya.
-
Shugaban Iran Ya Meka Sakon Ta'aziyarsa Ga Takwaransa Na Afganistan
Jun 02, 2017 01:58Shugaban Kasar Iran Dakta Hasan Rauhani ya meka sakon ta'aziyar sa ga Takwaransa na kasar Afganistan da kuma iyalan wandanda harin ta'addancin da aka kai birnin Kabul ya ritsa da su.
-
Bunkasar Alaka Tsakanin Kasashen Iran Da Kenya Yana Ci Gaba Da Habaka A Dukkanin Bangarori
Jun 01, 2017 14:51Jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Kenya ya bayyana cewa: Alaka tsakanin kasashen Iran da Kenya tana ci gaba da habaka musamman a fuskar tattalin arziki a cikin 'yan shekarun nan.
-
Rauhani: Azumi Jarabawa Ce Ta Allah Domin Tarbiyantar Da Ruhin Musulmi
Jun 01, 2017 02:29Shugaba Hassan Rauhani na Iran bayyana ibadar azumi a matsayin daya daga cikin manyan ayyukan ibada da ke a matsayin jarawa ta ubangiji ga musulmi, domin tsarkake ruhinsu a kan hakuri, tausaya wa marassa karfi, kaskantar da kai wajen bin umarnin Allah, tare da hana rai abin da yake bukata.
-
Iran Na Shirin Harba wasu Taurarin Dan Adam 3 Zuwa Sararin Samaniya
May 31, 2017 08:00Hukumar kula da harkokin bincike da ayyuka na sararin samaniya akasar Iran ta sanar da cewa, tana shirin harba wasu taurarin dan adam guda uku zuwa sararin samaniya a cikin wannan shekara.
-
An Bude Baje Kolin Kur'ani Na Kasa Da Kasa A Tehran
May 30, 2017 08:00An bude baje kolin kur'ani mai tsarki na kasa da kasa karo na 25 a birnin Tehran na kasar Iran, tare da halartar madaba'antu na cikin gida da kuma na kasashen ketare.
-
Iran Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Gwagwarmayar Al'ummar Palasdinawa Domin Neman Yanci
May 30, 2017 02:27Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana ci gaba da nuna goyon bayanta ga al'ummar Palasdinu a gwagwarmayar da suke yi domin kai wa ga samun yanci daga bakin zaluncin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
Ayatollah Khamenei: Al Saud Masu Tsanani Ne A Kan Muminai Masu Rahama A Kan Kafurai
May 28, 2017 06:46Jagoran juyin juya halin muslucni a Iran ya bayyana mahukuntan kasar Saudiyya da cewa sun yi hannun riga da koyarwar kur'ani, inda suka zama masu cutar da muminai masu kyautatawa ga kafurai masu kiyayya da addinin muslunci.
-
Shugaba Ruhani Ya Taya Al'ummar Musulmi Murna Na Shiga Watan Ramadana
May 27, 2017 01:50Shugaban Kasar Jumhoriyar Musulinci ta Iran Dakta Hasan Ruhani ya taya Kasashen musulmi murna na shiga watan Ramadana mai alfarma.