-
Mataimakin Shugaban Kasar Iran Ya Kai Ziyara Kasar Siriya
Jan 28, 2019 19:22Mataimakin shugaban jamhoriyar musulinci ta Iran ya kai ziyara kasar Siriya, inda ya samu kyakkyawar tarbe daga Piraministan kasar a birnin Damuscus.
-
Yerjejeniyar Nukliyar Kasar Iran Ta Maida Amurka Saniyar Ware A Duniya.
Jan 28, 2019 11:58Ministan harkokin wajen kasar Iran Muhammad Jawad Zarif ya bayyana cewa ficewar Amurka daga yerjejeniyar Nukliyar Iran ta shekara ta 2015 ya maida Amurka saniyar ware a duniya.
-
Iran: Idan HKI Ta Kuskura Ta Fara Wani Yaki A Yanki Zata Jawa Shafe Kanta Daga Doron Kasa
Jan 28, 2019 11:55Mataimakin babban komandan dakarun kare juyin juya halai a nan JMI Janar Husain Salami ya bayyana cewa idan HKI ta kuskura ta fara wani sabon yaki a halin da ake ciki to kuwa zata fara yakin da zai shafeta a doron kasa da kanta.
-
Kasar Iran A Shirye Take Ta Yi Aiki Tare Da Kasashen Yankin Gabas Ta Tsakiya Kan Fasahar Nukiliya
Jan 27, 2019 19:07Gwamnatin kasar Iran ta bayyana cewa a shirye take ta yi aikin hadin guiwa da kasashen yankina gabas ta tsakiya don bunkasa fasahar Nukliyar da kuma kula da amincinta a yankin.
-
Iran : 'Yan Sanda 2 Sun Yi Shahada A Bardar Imam Khomaini(q)
Jan 26, 2019 11:57Mataimakin babban komandan jami'an 'yansanda na JMI a lardin Khuzistan na kudu maso yammacin kasar Iran ya bada sanarwan shahadar yan sanda biyu a safiyar yau Asbar sanadiyar harbi da bindiga wanda wasu mutanen da ba'a tantance ba har yanzun suka yi masu.
-
Faransa Ta Bukaci Iran Ta Dakatar Da Shirinta Na Makamai Masu Linzami
Jan 25, 2019 19:16Ma'aikatar harkokin wajen kasar Faransa ta bada sanarwan cewa shirin makamai masu linzami na kasar Iran barazana ne gareta, don haka ne dole Iran ta dakatar da shirin ko kuma ta dora mata takunkumai masu tsanani
-
Iran:An Fara Atsayin Soja A Jihar Isfahan
Jan 25, 2019 11:48Sojojin kasa na jamhoriyar musulinci ta Iran sun fara gudanar da wani gagarimin atisayin soja na shekarar 1397 yau juma'a a jihar Isfahan dake tsakiyar kasar
-
Gwamnatin Amurka Ta Kara Yawan Kamfanonin Kasar Iran Da Ta Dorawa Takunkuman Tattalin Arziki.
Jan 24, 2019 19:25Ma'aikatar kudi ko baitul Malin Amurka ta bada sanarwan kara wasu kamfanonin jaragen sama mallalin iraniyawa cikin jerin wadanda ta dorawa takunkumi a yau Alhamis.
-
An Saki 'Yar Jaridar Press Tv Marzieh Hashemi
Jan 24, 2019 07:05Shugaban hukumar gidan Radio da Talabijin dake watsa shirye-shiryenta na bangaren kasashen waje na kasar Iran ya yi murna da sakin da aka yiwa Marzieh Hashemi 'yar jaridar tashar talabijin na Press Tv, sannan ya tabbatar da cewa tilastawar da Al'ummar Duniya ta yi wa gwamnatin Amurka shi ya sanya ta sako 'yar jaridar.
-
Taron Gurgunta Iran A Kasar Poland Yana Rushewa Tun Ba'a Gabatar Da Shi Ba
Jan 23, 2019 07:11Gwamnatin kasar Amurka, a ci gaba da shirinta na gurgunta gwamnatin JMI zata gudanar da taro ta musamman a birnin Waso na kasar Poaland daga ranar 13 zuwa 14 na watan Febreru mai kamawa.