Pars Today
Komandan dakarun mayakan sa kai na Hashdushabi a yankin Ambar na kasar Iraqi ya bada sanarwan kashe mayakan kungiyan yan ta'adda ta daesh su 35 a cikin kasar Siriya a Jiya Jumma'a da dare.
Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Rasha kan rikicin kasar Siriya ne, ya bada sanarwan hakan a jiya Jumma'a.
Akalla Paladinawa 30 ne suka ji rauni a lokacinda sojojin HKI suka harbesu da bindiga a jiya jumma'a a yankin Gaza
Babban magatakardar kungiyar hadin kan kasashen larabawa Ahmad Abul Gaith ya fada a jiya alhamis cewa; Kasar Syria tana daga cikin wadanda su ka kafa kungiyar hadin kan kasashen larabawan
Mai magana da yawun sojojin kasar Yemen Yahya al-sari'i ya bayyana cewa akalla mutane 7 ne su ka rasa rayukansu sanadiyyar wani hari da jiragen yakin Saudiyya su ka kai a yammacin kasar
Kungiyar kasara Larabawa ta bada sanarwan cewa zata sake dawo da kasar Siriya cikin kungiyar nan ba da dadewa ba.
Sojojin kasar Amurka 4 ne suka halaka a yau a garin manbij na kasar Syria, yayin da wasu uku suka samu munanan raunuka, bayan wani harin bam da aka kai musu.
A Siriya, kimanin yara 15 ne mafi yawansu 'yan kasa da shekara guda, suka rasa rayukansu, sanadin matsanancin sanyi.
Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta zargi manzon musamman na mjalisar dinkin duniya mai shiga tsakani kan rikicin Yemen da kasa aiwatar da aikinsa.
Gwamnatin hadin kan kasa ta kasar Libya ta ba da sanarwar cewa ba za ta halarci taron tattalin arziki na kasashen Larabawa wanda za'a gudanar a kasar Lebanon ba.