-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Yi Allah Wadai Da Harin Ta'addancin Da Aka Kai Kasar Afganistan
Dec 29, 2017 06:51Kungiyar tarayyar Turai ta yi tofin Allah tsine kan harin ta'addancin da aka kai cibiyar 'yan jaridu da ke birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan a safiyar jiya Alhamis.
-
Trump Ya Zargi China Da Karya Takunkumin Da Aka Kakabawa Korea Ta Arewa
Dec 29, 2017 03:03Bayan watsa labarin cinikayyar Man fetir tsakanin buranan Beijing da Pyongyang, Shugaban Amurka Donal Trump ya zargi hukumomin China da karya takunkumin da MDD ta kakabawa Korea ta Arewa ta hanyar sayar mata da man fetir.
-
Harin Kunan Bakin Wake Ya Lashe Rayukan Mutane Fiye Da 40 A Kasar Afganistan
Dec 28, 2017 08:14Wani harin kunan bakin wake da aka kai birnin Kabul fadar mulkin kasar Afganistan safiyar yau Alhamis ya lashe rayukan mutane fiye da 40 tare da jikkata wasu adadi masu yawa na daban.
-
MDD Za Ta Dakatar Da Ma'aikatan Ta 131.
Dec 27, 2017 14:44Kakakin Saktare Janar na MDD ya bayyana cewa, Majalisar za ta dakatar da ma'aikatanta 131 saboda ta rage kudaden da take kashewa
-
Wani Dan Bindiga Ya Gudanar Da Harbe-Harbe A Yankin Kudu Maso Gabashin Kasar Rasha
Dec 27, 2017 08:41Ma'aikatar harkokin cikin gidan kasar Rasha ta sanar da cewa: Wani dan ina ga kisa ya gudanar da harbe-harbe a kan wani gida a yankin kudu maso gabashin kasar, inda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum guda.
-
Shugaban Kasar Bolivia Ya Soki Matsayar Gwamnatin Guetamala Kan Birnin Kudus
Dec 27, 2017 02:19Shugaban kasar Bolivia Evo Morales yayi kakkausar suka ga matsayar da gwamnatin kasar Guetamala ta dauka na mayar da ofishin jakadancinta a haramtacciyar kasar Isra'ila daga birnin Tel Aviv zuwa birnin Kudus.
-
Kasar Rasha Ta Zargi Amurka Da Ba Da Horo Ga 'Yan Ta'addan Siriya
Dec 27, 2017 02:18Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar Rasha Janar Valery Gerasimov ya bayyana cewar Amurka tana ba wa 'yan ta'addan kasar Siriya horo da dabaru na sojoji a sansanin sojin Amurkan da ke yankin Al-tanf da ke kudancin kasar Siriyan.
-
Paparoma Ya Sake Yin Watsi Da Matsayar Trump Kan Birnin Kudus
Dec 25, 2017 13:41Shugaban mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis ya sake jaddada matsayar fadar Vatican din na kin amincewa da matsayar da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka kan birnin Kudus yana mai bayyana kafa kasashe biyu, wato Palastinu da Isra'ila a matsayin hanyar magance rikicin matsalar Palastinu.
-
Shugaban Peru Yayi Afuwa Wa Tsohon Shugaban Kasar Alberto Fujimori
Dec 25, 2017 13:41Shugaban kasar Peru, Pedro Pablo Kuczynski, ya sanar da yin afuwa ga tsohon shugaban kasar Alberto Fujimori saboda dalilai na 'yan adamtaka saboda irin halin da tsohon shugaban yake ciki na rashin lafiya.
-
Fafaroma Francis ya ja hankali kan ‘yan gudun hijira
Dec 25, 2017 08:52Shugaban cocin katolika, Fafaroma Francis ya bukaci mabiyansa da kar su manta da halin da 'Yan gudun hijira ke ciki wadanda tashin hankali ya tilastawa barin kasashen su a lokacin bukukuwan Kirsimeti.