-
Gwamnatin Canada Ta Bayyan Abinda Yake Faruwa A Myanmar A Matsayin Share Wata Kabila Daga Doron Kasa
Dec 20, 2017 02:49Ministan harkokin wajen kasar Canada ta bayyana cewa abin da yake faruwa a kasar Myanmar a matsayin wani shiri ne na shafe wata al-umma a kasar kuma ana iya daukarsa a matsayin laifin yaki.
-
MDD Ta Bayyana Damuwarta A Game Da Yin Awan Gaba Na Ma'aikatan Agaji A Sudan Ta Kudu
Dec 19, 2017 15:29Ofishin bayar da agajin gaggauwa na MDD ya bayyana damuwarsa game da awan gaba na ma'aikatansa shida a kasar Sudan ta Kudu.
-
Rahoton MDD Kan Ci Gaba Da Kisan Fararen Hula A Yemen
Dec 19, 2017 15:28Kakakin Hukuma Kare hakin bil-adama ta MDD ya sanar da cewa harin wuce gona da iri da kawancen saudiya ke kaiwa kasar Yemen yayin sanadiyar mutuwar fararen hula 136.
-
'Yan Jarida 65 Aka Kashe A Cikin Shekara 2017_ RSF
Dec 19, 2017 07:36Wani rahoto da kungiyar kare hakin 'yan jarida ta duniya wato Reporters without Borders (RSF) ta fitar, ya nuna cewa 'yan jarida 65 ne suka gamu da ajalinsu a kan aiki a cikin shekara nan ta 2017.
-
Rasha Da China Sun Kalubalanci Tsarin Tsaron Amurka
Dec 19, 2017 07:35Kasashen Rasha da China sun kalubalanci tsarin tsaron Amurka da shugaba Trump ya gabatar a Jiya Litini, wanda ya ce kasashen biyu na a matsayin babban abun damuwarsa.
-
MDD Ta Yi Tir Da Da Kwantan Baunar Kan Ayarin Motocin Kayan Agaji A Najeriya
Dec 19, 2017 07:34Ofishin kula da ayyukan jin kai na MDD, ya yi tir da kwantan baunar da ake ci gaba da yi wa jerin gwanon motocin dake dauke da kayakin abincin mutanen da rikici ya rutsa da su a yankin arewa maso gabashin Nijeriya.
-
Ci Gaba Da Kone-Konen Gidajen Musulmi A Kasar Myanmar Ko Kuma Burma
Dec 19, 2017 02:17Rahotonni suna bayyana cewa: Sojojin gwamnatin Myanmar ko kuma Burma da tsagerun mabiya addinin Bouza suna ci gaba da kai hare-haren wuce gona da iri kan al'ummar musulmin kasar a lardin Rakhine da ke yammacin kasar ta Burma.
-
Amurka Ta Hau Kujerar Naki Dangane Da Kudurin Kwamitin Tsaro Kan Birnin Kudus
Dec 19, 2017 02:05Kasar Amurka ta hau kujeran naki dangane da wani kuduri da Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya so fitarwa a daren jiya da nufin kiran gwamnatin Amurka da ta janye matsayar da ta dauka na bayyana birnin Kudus a matsayin babban birnin haramtacciyar kasar Isra'ila.
-
An Kashe Yan Ta'adda 8 A Yankin Qafqas Na Kasar Rasha
Dec 18, 2017 15:42Majiyar jami'an tsaro a kasar Rasha ta bada labarin kissan yan ta'adda 8 a yankin Qafqqas na kasar a wani fafatawa da suka yi da su a cikin kwanakin da suka gabata.
-
Faransa : Macron Ya Yi Amai Ya Lashe Kan Batun Siriya
Dec 18, 2017 07:33Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, ya fada cewa wajibi ne ya tattauna tare da shugaba Bashar al-Assad na Siriya domin kawo karshen yakin basasar kasar, da kuma shirya hanyoyin da za su tabbatar da zaman lafiya mai dorewa a kasar.