-
Kwamitin Tsaron MDD Ya Bukaci Gwamnatin Burundi Da Ta Kara Ba Wa MDD Hadin Kai
Aug 11, 2017 01:15Kwamitin tsaron Majalisar Dinkin Duniya ya bukaci gwamnatin kasar Burundi da ta ci gaba da ba da hadin kai da kuma aiki tare da kungiyoyin kasa da kasa musamman MDD da sauran kungiyoyin kasa da kasa na yankin.
-
Koria Ta Arewa Ta Yi Watsi Da Barazanar Trump Sannan Ta Bayyana Shirin Kaiwa Sojojin Amurka Hari A Guam
Aug 10, 2017 02:16Gwamtanin koriya ta Arewa ta yi watsi da barazanar shugaban Amurka Donal Trump na barin wutan da duniya bata taba gani ba a kanta, ta kuma kara fayyace shirinta ta cilla makaman masu linzami kan sansanin sojojin Amurka mafi girma na Guam a kasar Japan.
-
Trump: Koriya Ta Arewa Za Ta Fuskanci Matsananci Fushi Daga Amurka
Aug 09, 2017 12:08Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi barazanar cewa, idan Koriya ta arewa ta ci gab ada yin barazana a kan Amurka, to tabbas za ta fuskanci fushi da wuta daga Amurka, da duniya bata taba ganin irinsu.
-
Siriya : Kawacen Da Amurka Ke Jagoranta Ya Kashe Fararen Hula 29 A Raqa
Aug 09, 2017 02:03Hare haren da kawancen kasa da kasa da Amurka ke jagoranta kan yaki da kungiyar IS na ci gaba da ritsawa da fararen hula a Siriya.
-
Girgiza Kasa Ta Kashe Mutane Da Dama A China
Aug 09, 2017 02:00Rahotanni daga China na cewa akalla mutane 13 ne suka rasa rayukansu a wata girgiza kasa mai karfin maki 6,5 data aukawa kasar a jiya Talata.
-
Venezuela: An Cafke Mutane 10 Daga Cikin Wadanda Suka Kai Hari A Barikin Soji
Aug 07, 2017 02:11Jami'an sojin kasar Venezuela sun sanar da samun nasarar cafke mutane 10 daga cikin wadanda suke da hannu wajen kaddamar da wani hari a jiya a kan wani barikin sojin kasar.
-
Myanmar: An Hana Kai wa Musulmi Abinci Da Magunguna
Aug 07, 2017 02:09Jami'an tsaron gwamnatin kasar Myanmar tare da wasu masu tsatsauran ra'ayin addinin Buda, sun hana shigar da abinci da magunguna a garin musulmi na Ratidayon da ke cikin lardin Rakhin.
-
An Yanke Hukunci A Kan wani Mai Barazana Ga Musulmi A Landan
Aug 07, 2017 02:08Wato kotu a birnin Landan na kasar Birtaniya a cikin unguwar Cricklewood a yankin Brent a Landan ta yanke hukunci kan mai yin barazanar kisa a kan musulmi.
-
Gwamnatin Venezela Ta Sanar Da Dakile Wani Kokarin Yi Wa Maduro Juyin Mulki
Aug 06, 2017 13:39Majiyar jam'iyyar gurguzu mai mulki a kasar Venezuela ta bayyana cewa , gwamnatin shugaba Maduros ta sami nasarar murkushe wani korin juyin mulki a yau Lahadi.
-
Ana Gudanar Da Bukukuwan Cika Sshekaru 72 Da Harin Nukiliya A Japan
Aug 06, 2017 05:38Rahotanni daga kasar Japan na nuni da cewa ana ci gaba da bukukuwan cika shekaru 72 da Amurka ta kai hari da makamin nukiliya a garin Hiroshima na kasar wanda shi ne karon farko da aka yi amfani da wannan makamin.