-
Yan Kasar Faransa 271 Da Suka Yi Yaki Karkashin Kungiyoyin 'Yan Ta'adda Sun Koma Gida
Aug 06, 2017 01:09Ministan harkokin cikin gidan kasar Faransa ya sanar da cewa: 'Yan kasar Faransa 271 ne suka koma gida bayan gudanar da yaki karkashin kungiyoyin 'yan ta'adda a kasashen Iraki da Siriya.
-
Kungiyar Ansarullah Ta Ja Kunne Kan Goyon Bayan Wuce Gona Da Irin Saudiyya A Yemen
Aug 05, 2017 05:53Kungiyar Ansarullah (da aka fi sani da 'yan Houthi) ta kasar Yemen ta ja kunnen kasashen duniya da kungiyoyin kasa da kasa kan ci gaba da goyon bayan wuce gona da irin kasar Saudiyya da kawayenta a kan al'ummar Yemen a daidai lokacin da yanayin al'ummar kasar ke ci gaba da munana.
-
Amurka Za Ta Sayarwa Najeriya Jiragen Yaki Na Zamani
Aug 05, 2017 01:09Gwamnatin Amurka ta amince da sayarwa da Najeriya jiragen saman yakin zamani har na dala Miliyan 600, duk kuwa da zargin keta hakkin bil Adama da ake yiwa Najeriyar.
-
Amurka Za Ta Sayarwa Najeriya Jiragen Yaki Na Zamani
Aug 04, 2017 23:56Gwamnatin Amurka ta amince sayarwa da Najeriya jiragen saman yakin zamani har na dala Miliyan 600, duk kuwa da zargin keta hakkin bil Adama da ake yiwa Najeriyar.
-
Shugaban Majalisar Turai: Trump Hatsari Ne Ga Amurka Da Ma Duniya Baki Daya
Aug 04, 2017 06:08Shugaban majalisar dokokin Tarayyar Turai, Martin Schulz ya bayyana shugaban kasar Amurka Donald Trump a matsayin babban hatsari kana kuma barazana ga Amurka da ma duniya baki daya.
-
Amurka Zata Yanke Tallafin Kudaden Da Take Bawa Palasdinawa A Shekara-Shekara
Aug 04, 2017 01:23Wani komiti a majalisar dattawan kasar Amurka mai membobi 21 ya amince da bukatar gwamnatin Amurka ta dakatar da tallafin kudaden da take bawa gwamnatin jeka-na yika ta Palasdinawa na dalar Amurka miliyon $300 a ko wace shekara, don abinda suka kira ana biyansu ne don suyi yi kisa.
-
Musulma Ta Tsaya Takarar Neman Kejarar Majalisar Dattijan Amurka
Aug 03, 2017 12:58A karon farko wata musulma ta tsaya takarar neman kujerar asanata a kasar Amurka daga jahar Arizona.
-
Tsohon Ministan Cikin Gida Na Gambiya Zai Ci Gaba Da Zama A Gidan Yarin Swiss
Aug 03, 2017 06:28An sanar da cewa tsohon ministan cikin gidan kasar Gambiya Ousman Sonko zai ci gaba da zama a gidan yarin kasar Swiss har na tsawon wasu watanni uku masu zuwa bayan da antoni janar na kasar ya yanke shawarar kara fadada bincike kan zargin da ake masa na take hakkokin bil'adama.
-
MDD Ta Sanar Da Cewa: Masarautar Saudiyya Ta Hana Aikewa Da Kayayyakin Jin Kai Zuwa Yamen
Aug 02, 2017 13:45Wakilin Majalisar Dinkin Duniya kan tsare-tsare da bunkasa kasa a Yamen ya sanar da cewa: Mahukuntan Saudiyya sun hana duk wani matakin aikewa da kayayyakin jin kan bil-Adama zuwa kasar Yamen.
-
Kasar China Ta Yi Alkawarin Taimakawa Kasar Gambiya
Aug 02, 2017 06:35Ministan harkokin wajen kasar China Wang Yi ya bayyana cewar kasar Chinan ta yi alkawarin taimakawa kasar Gambiya a bangaren ayyukan gona, yawon shakatawa da sauran fannoni.