-
Rasha Ta Yi Maraba Da Fitar Sojojin Amurka Daga Siriya
Jan 24, 2019 07:06Shugaban kasar Rasha Viladimin Putin ya yi maraba da matakin da shugaba Trmp na Amurka ya dauka da fitar da sojojin kasarsa daga kasar Siriya
-
Talauci A Afrika : Faransa Ta Yi Tir Da Kalamman Italiya
Jan 23, 2019 11:14Kasar Faransa ta kira jakadiyar Italiya a kasar, domin nuna masa bacin ran ta dangane da kallaman ministan tattalin arzikin Italiyar, na cewa Faransa ce silan talauci a Afrika
-
An Bude Taron Tattalin Arzikin Duniya A Davos
Jan 23, 2019 10:38An bude taron tattaunawar tattalin arzikin kasa da kasa na shekarar 2019 a birnin Davos na kasar Switzerland, inda mahalarta taron zasu kwashe kwanaki suna tattauna yadda za a aiwatar da shirin kyautata rayuwar al'umma.
-
Faransa Ce, Ke Talauta Afrika, Inji Italiya
Jan 22, 2019 17:12Ministan tattalin arzikin kasar Italiya, Luigi di Maio, ya zargi kasar Faransa da zama ummul'aba'isin talaucin dake addabar kasashen Afrika.
-
Turai Ta Kakabawa Wasu 'Yan Kasuwa Da Kamfanonin Siriya Takunkumi
Jan 22, 2019 12:54Majalisar kungiyar kasashen Turai ta fitar da jerin wasu 'yan kasuwa 11 da kamfanoni biyar a jerin wadanda ta kakabawa takunkumi.
-
Asusun Ba Da Lamuni Ya Yi Gargadi Akan Koma Bayan Tattalin Arzikin Duniya
Jan 22, 2019 07:40Shugabar Asusun Ba da Lamuni na duniya Christine Lagarde ce ta yi gargadi akan yiyuwar samun koma baya a tattalin arzikin duniya a wannan shekarar ta 2019
-
Pira Ministar Birtaniya Tana Adawa Da Sake Zaben Raba Gardama Akan Fita Daga Tarayyar Turai
Jan 22, 2019 07:24Pira ministar ta Birtaniya wacce ta gabatar da jawabi agaban majalisar kasar a jiya Litinin ta ce; Wajibi ne a dauki matakin aiwatar da sakamakon zaben raba gardamar da aka yi a kasar na ficewa daga kungiyar tarayyar turai
-
Amurka Ta Yi Maraba Da Takunkumin Da Jamus Ta Kakabawa Wani Kamfani Na Iran
Jan 21, 2019 19:11Saktaren Harakokin wajen Amurka ya nuna farin cikinsa da takunkumin da kasar Jamus ta kakabawa kamfanin jigilar fasinjoj na Mahan mallakin kasar Iran
-
Mutane 14 Suka Rasa Rayukansu A Wata Gagarumar Gobara A Kasar Faransa.
Jan 20, 2019 19:12Majiyar Jami'an tsaro a kasar Faransa ta bayyana cewa wata gagarumar gobara ta kashe mutane akalla 14 a wani wuri kusa da kan iyakar kasar da kasar Swizland.
-
Yawan Mutanen Da Suka Rasa Rayuansu Sanadiyar Gobara A Mexico Ya Kai 79
Jan 20, 2019 19:11Yawan mutanen da suka rasa rayukansu sanadiyyar facewa da kuma kama wutan da wani bututun mai yayi a kasar Mexico ya karu zuwa mutane 79.