-
Faransa : Ana Ci Gaba Da Zanga-zangar Kin Jinin Macron
Jan 19, 2019 15:06A Faransa an shiga sama da wata biyu, na boren da wasu 'yan kasar ke yi na kin jinin gwamnatin shugaba Emanulle Macron.
-
Barayin Danyen Man Fetur A Kasar Mexico 20 Ne Suka Halaka Sanadiyyar Gobara
Jan 19, 2019 06:37Akalla mutane 20 ne masu satar danyen man fitur daga bututan man a karkashin kasa suka halaka a kasar Mexico a jiya Jumma'a
-
Yunkurin Hana 'Yar Majalisar Amurka Musulma Zuwa Palastine
Jan 18, 2019 16:46Wasu yan majalisar dokokin na kokarin ganin an hana Rashida Tlaib 'yar majalisar dokokin Amurka musulma yin tafiya zuwa Palastine.
-
Jami'a Mai Kula Da Lamuran Harkokin Wajen Tarayyar Turai Ba Zata Halarci Taron Gangami A Kan Iran Ba
Jan 18, 2019 06:47Wata majiya ta Tarayyar Turai ta bayyana Federica Mugareni jami'a mai kula da lamuran harkokin waje na tarayyar ba zata halarci taron "gangami a kan Iran" wanda Amurka zata jagoranta a kasar Polanda ba
-
Kama 'Yar Jarida Marzieh Hashimi Ma'aikaciyar Presstv A Amurka
Jan 18, 2019 06:46Duk da cewa gwamnatin kasar Amurka takan nuna kanta a matsayin kasa wacce take kan gaba a kokarin kare hakkin fadin albarkacin baki, da kuma na yan jaridu a duniya, amma a aikace ita ce a gaba wajen take hakkin yan jaridu da makamancinsu a duniya.
-
Britaniya:Thereser May Ta Tsallaka Rijiya Da Baya A Kokarin Tsige Ta.
Jan 17, 2019 12:03Yan majalisar dokokin kasar Britania sun kada kuri'an amincewa da gwamnatin Firai Minista Thereser May da karamin rinjiya a jiya da dare.
-
SHARHI : Damuwar MDD, Kan Kasa Aiwatar Da yarjejeniyar Zaman Lafiya A Mali
Jan 17, 2019 03:44Kwamitin tsaro na Majalisar Dinkin Duniya, ya nuna matukar damuwarsa akan tsaikon da ake fuskanta wajen aiwatar da yarjejeniyar zaman lafiya 2015 da aka cimma tsakanin bangarori a kasar Mali.
-
Rasha : Amurka Ce Silan Soke Yarjejeniyar Kayyade Makamman Nukiliya
Jan 15, 2019 18:22Kasar Rasha ta ce, Amurka ce silan dakatar da yarjejeniyar kayyade makaman nukiliya wadanda ke iya kaiwa ko wacce kasa dake tsakanin kasashen biyu.
-
Tarayyar Turai Ta Yi Allawadai Da Daure 'Yan Jarida 2 A Myanmar
Jan 15, 2019 13:14Kungiyar tarayyar turai ta yi Allawadai da kakkausar murya dangane da hukuncin kotun kasar Myanmar a kan jaridar kamfanin dillancin labaran Reuters.
-
Malaman Makarantun Firamari 32,000 Suka Fara Yajin Aiki A Amurka
Jan 15, 2019 07:34Malaman makarantun firamari kimanin dubu 32 ne suka fara yajin aiki a birnin Los Angelis na kasar Amurka sanadiyyar karancin albashi.