-
An Kama Wata Kungiya Wacce Take Cin Zarafin Yara A Biritaniya
Jan 15, 2019 07:05Yan sanda A Kasar Biritaniya Sun Bada Sanarwan Kama Wasu Mutane Dangane Da Cin zarafin yara a wurare daban-daban a cikin kasar.
-
Amurka : Trump Ya Yi Barazanar Wargaza Tattalin Arzikin Turkiyya
Jan 14, 2019 03:58Shugaba Donald Trump, na Amurka, ya yi barazanar wargaza tattalin arzikin kasar Turkiyya, muddin ta kai wa Kurdawan Siriya hari, bayan janyewar sojojinta a Siriyar.
-
Faransa: Fiye Da Mutane Dubu 84 Suka Yi Zanga-Zanga
Jan 13, 2019 07:16A jiya Asabar dubun dubatar mutane suka yi jerin gwano a biranen kasar Faransa sakamakon kiran da masu sanye da riguna dorawa suka yi a fadin kasar.
-
Ana Ci Gaba Da Zanga zanga A Faransa
Jan 12, 2019 16:54Rahotanni daga Faransa na cewa dubban masu zanga zanga ne suka sake fitowa yau Asabar domin ci gaba da zanga zangar neman shugaban kasar Emanuel Macron da ya yi murabus.
-
Rahaf Qanun 'Yar Saudiyya Da Ta Tsere Zuwa Thailand Za Ta Koma Kasar Canada
Jan 11, 2019 17:29Jami'an gwamnatin kasar Thailand sun sanar a yau cewa, Rahaf Muhamad Qanun 'yar kasar Saudiyya da ta tsere zuwa kasar ta Thailand, za ta koma kasar Canada da zama.
-
MDD Ta Bukaci Gwamnatin Bahrain Da Ta Saki Nabil Rajab
Jan 11, 2019 17:28Majalisar dinkin duniya ta bukaci masarautar Bahrain da ta gaggauta sakin shugaban cibiyar kare hakkin bil adama na kasar da take tsare da shi.
-
Shugaban Venezuela ya Yi Allawadai Da Shishigin Amurka A Lamuran Kasarsa
Jan 11, 2019 06:41Shugaban kasar Venezuela Nicolas Madoro ya yi rantsuwara kama aiki a matsayin shugaban kasar Venezuela karo na biyu a jiya Alhamis.
-
An Zargi Kasar Faransa Da Haddasa Sabon Rikici A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Jan 10, 2019 12:26Wasu yan siyasa a kasar Afrika ta Tsakiya suna zargin gwamnatin kasar Faransa da kokarin haddasa wata sabuwar fitina a kasar Afrika ta tsakiya.
-
Japan Ta Bayar da Taimakon Dala Miliyan 5 Ga Musulmin Rohigya
Jan 09, 2019 21:18Gwamnatin kasar Japan ta bayar da taimakon kudi har dala miliyan 5 ga musulmin Rohingya 'yan kasar Myanmar da suke gudun hijira a Bangaladesh.
-
Donald Trump: Sai An Samar Da Kudin Gina Katangar Kan Iyaka Za A Bude Aikin Gwamnati
Jan 09, 2019 07:12Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya zargi 'yan jam'iyyar Democrat da yi wa shirinsa na gina katanga akan iyaka da kasar Mexico kafar angulu