-
Faransa: Ba Sani Ba Sabo Ga Masu Zanga-Zanga Ba Tare Da Izini Ba.
Jan 08, 2019 06:59Firai ministan kasar Faransa ya bayyana cewa jami'an tsaron kasar zasu yi dirar mikiya a kan duk wanda ya fito zanga-zanga ba tare da izini a kasar ba.
-
Paparoma Yayi Gargadi Ga Kasashen Duniya Kan Yiyuwan Awkuwar Yakin Duniya
Jan 08, 2019 06:55Paparoma Francis shugaban mazhabar Catholica ta kiristoci ya yi gargadi ga shuwagabannin kasashen duniya da su yi hattara don kada su jawo yakin duniya.
-
Paparoma Francis Ya Soki Lamirin Kasashen Turai Kan Batun 'Yan Gudun Hijira
Jan 07, 2019 05:41Jagoran mabiya addinin kirista 'yan darikar Katolika na duniya Paparoma Francis, ya bukaci kasashen turai da su taimaka ma 'yan gudun hijira da suka lakahe a cikin ruwan tekun mediterranean.
-
Mutanen Birtaniya Na Goyon Bayan Sake Jin Ra'ayin Jama'a Kan Ficewa Daga EU
Jan 07, 2019 05:39Mafi yawan mutanen kasar Birtaniya suna goyon bayan sake gudanar da kur'air jin ra'ayin jama'a dangane da ficewar kasar daga kungiyar tarayyar turai.
-
Rahoton UNICEF Kan Kasashen Da Rayuwar Yara Ke Cikin Hadari
Jan 07, 2019 05:39Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF ya fitar da wani rahoto dangane da kasashen da rayuwar yara tafi fuskantar hadari.
-
Wani Sojan Afghanstan Ya Kashe Abokan Aikinsa
Jan 06, 2019 17:01Wani sojan kasar Afganistann ya kashe abokan aikisa 8 , ya kona gawakinsu sannan ya kwashe makamansu ya koma cikin mayakan Taliban.
-
Gwamnatin Amurka Ta Hana Jami'an Kare Hakkin Bil'adama Na MDD Shiga Kasarta
Jan 06, 2019 17:00Jaridar Guadian ta kasar Baritania ta bada labarin cewa gwamnatin kasar Amurka ta yanzu ta hana jami'an hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar dinkin duniya shiga kasar don gudanar da ayyukansu.
-
Ana Ci Gaba Da Gudanar Da Zanga-zangar Kin Jinin Gwamnati A Kasar Faransa
Jan 06, 2019 07:03Masu Zanga-zagar da ke sanye da tufafi ruwan dorawa, sun fito akan titunan birnin Paris a asabar din farko ta sabuwar shekara
-
An Bayyana Amfani Da Kananan Yaran Darfur A Matsayin Soja Haya Da Saudiyya Take Yi A Kasar Yemen A Matsayin Abin Kunya
Jan 06, 2019 06:58Shugaban majalisar koli ta juyi a kasar Yemen, Muhammad Ali al-Huthy ya wallafa a shafinta na Twitter cewa; Amfani da yaran wani abin kunya ne ga Saudiyya wacce take taka laifukan yaki akan al'ummar Yemen
-
Sojojin Kasar Brazil Sun Ki Amincewa Da Kafa Sansanin Sojan Amurka A Kasarsu
Jan 06, 2019 06:55Matakin na sojojin kasar Brazil ya biyo bayan furucin da sabon shugaban kasar ya yi ne na yiyuwar bai wa Amurka dama ta kafa sansanin soja