- 
                          Trump: Za'a Ci Gaba Da Dakatar Da Ayyukan gwamnatiJan 05, 2019 07:02Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya kara jaddada matsayinsa na cewa za'a ci gaba da dakatar da ayyukan gwamnatin tarayyar kasar, har zuwa lokacinda majalisar dokokin kasar ta bada kudaden gina katanga tsakanin kasar da kasar Mexico 
- 
          Gwamnatin Mexico Ta Ki Amincewa Da Bukatar Kungiyar LIMA Dangane Da VenezuelaJan 05, 2019 07:01Gwamnatin kasar Mexico ta ki amincewa da bukatar kungiyar Lima ta kasashen yankin Laten Amurka na bukatar shugaban kasar Venezuela ya sauka kan mukaminsa na shugaban kasarsa. 
- 
          MDD Ta Bukaci Da A Gudanar Da Bincike Na Kasa Da Kasa Kan kisan KhashoggiJan 04, 2019 19:10Majalisar dinkin duniya ta bukaci da a gudanar da sahihin bincike na gaskiya kan batun kisan Jamal Khashoggi, tare da gano hakikanin wadanda suke da hannu cikin lamarin. 
- 
          Lavrov: Shekara Ta 2018 Shekara Ce Mai Tsanani Ga Kasar Rasha.Jan 01, 2019 06:51Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sargai Lavrov ya bayyana cewa shekara ta 2018 da ta shude , shekara ce mai tsanani ga kasar Rasha. 
- 
          Yawan Yan Gudan Hijira Ya Karu A Shekarar Da Ta Gabata A Duniya.Jan 01, 2019 06:48Hukumar yan gudun hijira ta MDD ta bada sanarwan cewa yawan yan gudun hijira a duk fadin duniya ya karu a cikin shekarar da ta gabata. 
- 
          Yansanda Dubu 147 Suka Shirya Tsap Don Murkushe Duk Wata Zanga-Zanga A FaransaJan 01, 2019 06:44Ma'aikatar cikin gida na kasar Faransa ta bada sanarwan cewa ta tanaji jami'an tsaro dubu 147 don tabbatar da zaman lafiya a daren sabuwar shekara ta 2019. 
- 
          Hukumar Yan Jaridu Ta Duniya Ta Ce Yawan Yan Jaridu Da Aka Kashe Sun Karu A BanaDec 31, 2018 11:57Hukumar yan jaridu ta kasa da ka wacce take da cibiya a kasar Beljium ta bayyana cewa yawan yan jaridun da aka kashe ko suka rasa rayukansu a wannan shekara ya fi na baya. 
- 
          Sheikh Hasina Ta Lashe Zaben BangladeshDec 31, 2018 04:53Hukumar Zaben Bangladesh ta sanar da sakamakon zaben kasar wanda ya nuna fira minista Sheikh Hasina a matsayin wadda ta lashe zaben da aka gudanar a jiya Lahadi. 
- 
          Trump Zai Jinkirta Janye Sojojin Amurka Daga SiriyaDec 31, 2018 04:27Wani dan majalisar dattijai na jam'iyyar republican a Amurka kuma na kusa da shugaba Donald Trump, mai suna Lindsey Graham, ya bayyana cewa Trump a shirye yake ya jinkirta shirin janye sojojin kasarsa daga Siriya. 
- 
          Amurka Ta Gargadi Yan Kasar Masu Ziyarar HKI Dangane Da Tsaron LafiyarsuDec 30, 2018 19:17Gwamnatin Amurka ta yi gargadi ga yan kasar masu yin tafiye-tafiye zuwa HKI ta su yi hattara kan zuwa yankin Gazza da kuma Yamma da kogin Jordan