-
A Yau Ne Ake Gudanar Da Zaben 'Yan Majalisar Dokoki A Bangladesh
Dec 30, 2018 07:01An bude runfunan zabe a dukkanin fadin kasar Bangladesh a yau, domin zaben 'yan majalisar dokokin kasar.
-
Siriya : Rasha Da Turkiyya Zasuyi Hadin Gwiwa Bayan Janjewar Amurka
Dec 29, 2018 19:18Kasashen Rasha da Turkiyya, sun bayyana anniyarsu ta yin aiki tare a Siriya, biyo bayan matakin Amurka na janye dakarunta daga Siriya.
-
Fiye Da 'Yan Ci Rani 2200 Ne Suka Mutu A Cikin Tekun Mediterranean A Cikin 2018
Dec 28, 2018 17:48Hukumar da ke kula da taimaka ma 'yan gudun hijira a kasar Spain ta sanar da cewa, tana da alkalumma na adadin mutanen da suka mutu a cikin wannan shekara a cikin tekun Mediterranean a yayin da suke hankoron tsallakawa turai ba bisa ka'ida ba, inda adadin ya haura 2200.
-
Rasha Ta Zargi Amurka Da Karya Alkawali
Dec 28, 2018 11:59Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya bayyana shakkunsa akan yiyuwar ficewar sojojin Amurka daga Syria
-
Masu Neman Sauyin Tsarin Tattalin Arziki A Faransa Zasu Gudanar Da Zanga- Zanga A Gobe
Dec 28, 2018 06:42Masu zanga-zangar neman shugaban kasar Faransa ya sauya tsarin tattalin arzikin kasar sun ce zasu fito gobe Asabar don ci gaba da zanga-zanga.
-
Wani Karamin Yaron Dan Gudun Hijira Ya Sake Mutuwa A Kurkukun Amurka
Dec 26, 2018 07:33Kafafen Watsa labarun Amurka sun ambaci cewa yaron dan shekaru 8 ya rasu ne bayan wata gajeruwar rashin lafiya da ya yi a cikin wurin da ake tsare da shi
-
Sarauniyar Ingila: Sakon Sulhu Na Al-Masihu Ba Ya Tsufa
Dec 26, 2018 07:25Saraunyar Ingila wacce ta aike da sakon Kirsimati ta kafafen watsa labaru kamar yadda ta saba a kowace shekara ta ce; Sakon da annabi Isa ( a.s) ya zo da shi na sulhu da son aikata alheri ga duniya ba zai taba zama tsoho ba
-
Ana Bukukuwan Kirsimeti A Duk Inda Kiristoci Suke A Duniya
Dec 25, 2018 07:44Yau 25 ga watan Disamba kiristoci ke gudanar da bukukuwa da kuma addu'o'i a fadin duniya don murnar zagayowar ranar haihuwar annabi Isa (a.s).
-
MDD Ta Bukaci A Bincike Mutuwar Karamar Yarinya Yan Kasar Guatemala A Kurkukun Amurka
Dec 24, 2018 19:04Rahoton musamman na da Majalisar Dinkin Duniyar ta fitar ya bukaci ganin an yi cikakken bincike akan musabbabin mutuwar karamar yarinyar 'yan shekaru 7 a kurkukun Amurka
-
Indonusiya : Mutum 168 Suka Mutu A Ambaliyar Tsunami
Dec 23, 2018 10:36Rahotanni daga Indonisiya na cewa mutum 168 ne suka rasa rayukansu, kana wasu daruruwa suka jikkata, biyo bayan aman wutar tsauni data haddasa ambaliyar tsunami.