-
Kasar Rasha Ta Yi Gargadi Akan Ficewar Amurka Daga Yarjejeniyar INF Ta Makamai
Dec 23, 2018 07:30Ma'aikatar harkokin wajen Rasha ta fitar da bayani da a ciki ta bayyana ficewar Amurka daga yarjejeniyar kayyade kera makaman Nukiliya masu cin gajeren zango ( INF) da cewa; Zai sake dawo da gasar kera makamai
-
Birtaniya Ta Yi Gargadi Akan Sake Dawowar Kungiyar Alka'ida
Dec 23, 2018 06:45Jami'i mai kula da harkokin tsaro a Maikatar harkokin cikin gidan Birtaniya Ben Wallace ya ce; Kungiyar alka'ida tana da niyyar kai wasu sabbin hare-hare akan filaye jiragen sama a nahiyar turai
-
An Kashe Shugaban Kungiyar Farc Ta "Yan Tawaye A Kasar Columbia
Dec 23, 2018 06:39Shugaban kasar Columbia Ivan Duque Marquez ne ya sana rda kashe Walter Patrico Artizala wanda shi ne madugun 'yan tawayen kasar
-
An Ceci Bakin Haure Kimani 300 Daga Halaka A Tekun Medeteranian
Dec 22, 2018 06:59Wata kungiyar bada agaji mai zaman kanta ta kasar Espania ta bada sanarwan cewa ta ceto bakin haure kimani 300 daga halaka a tekin Medeterenian.
-
Tarayyar Turai Ta Tsawaita Takunkuman Tattalin Arzikin Da Ta Dorawa Rasha
Dec 22, 2018 06:58A jiya Jumma'a ce kungiyar tarayyar Turai ta tsawaita takunkuman tattalin arzikin da ta dorawa kasar Rasha na wasu watanni 6.
-
Amurka Zata Janye Rabin Sojojinta Da Suke Kasar Afganistan
Dec 21, 2018 12:00Shugaban kasar amurka Donal Trump ya bada umurnin a janye sojojin Amurka 7000 daga sojojin kasar dubu 14,000 da suke kasar Afganistan
-
An Rufe Manya-Manyan Kasuwannin Kirsimeti A Kasar Jamus Saboda Barazanar Ta'addanci
Dec 21, 2018 11:58Sanadiyyar barazanan tashin bom a kasar Jamus an rufe wata babbar kasuwar kirsimeti da kuma wata kasuwan a birnin Haeidi.
-
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Ya Fitar Da Kudurori Masu Yin Allahwadai Da Amurka
Dec 21, 2018 11:57Babban zauren majalisar dinkin duniya ya fitar da kudurori masu yin Allawadai da Amurka kan yadda take kuntatawa jami'an diblomasiyyar kasar Rasah a kasar da kuma yadda take daukan matakai masu tsauri a ofisoshin jakadancin kasar Rasha a kasar.
-
Sakataren Tsaron Amurka Ya Yi Murabus
Dec 21, 2018 03:27Sakataren tsaron Amurka Jim Mattis, ya sanar da yin murabus daga bakin aiki, kwana guda bayan da shugaban kasar Donald Trump, ya sanar da janye sojojin Amurka daga Siriya.
-
An Tsinto Gawarwakin Bakin Haure 11 A Kudancin Spain
Dec 20, 2018 10:54Jami'an tsaron gabar ruwa na kasar Spain, sun sanar da tsintar gawarwakin bakin haure 11, a gabar ruwan kundacin kasar.