An Kashe Shugaban Kungiyar Farc Ta "Yan Tawaye A Kasar Columbia
https://parstoday.ir/ha/news/world-i34531-an_kashe_shugaban_kungiyar_farc_ta_yan_tawaye_a_kasar_columbia
Shugaban kasar Columbia Ivan Duque Marquez ne ya sana rda kashe Walter Patrico Artizala wanda shi ne madugun 'yan tawayen kasar
(last modified 2018-12-23T06:39:56+00:00 )
Dec 23, 2018 06:39 UTC
  • An Kashe Shugaban Kungiyar Farc Ta

Shugaban kasar Columbia Ivan Duque Marquez ne ya sana rda kashe Walter Patrico Artizala wanda shi ne madugun 'yan tawayen kasar

Shugaban kasar ta Columbia Ya kara da cewa; Ana neman Artizala ne bisa laifin kisan 'yan kasar Equador uku da su ka hada da 'yan jarida biyu.

Kafafen watsa labarun kasar ta Columbia sun ce; Yan tawayen Farc Sun kame 'mutane uku ne uku ne 'yan kasar Equardor domin yin musayarsu da 'yan kungiya tasu da ake tsare da su a  Equador. Sai dai rashin cimma matsaya ya sa sun kashe su

Alaka a tsakanin kasashen Equador da Columbia ta yi tsami saboda batun