- 
                        
                            
                            Amurka Za Ta Janye Sojojinta Daga Siriya
Dec 20, 2018 10:39Shugaba Donald Trump na Amurka, ya ce kasarsa zata janye sojojinta kimanin 2,000 data jibge a arewacin kasar Siriya.
 - 
        
            
            Kisan 'Yan Jarida Ya Karu A Duniya
Dec 19, 2018 05:52Kungiyoyin kare 'yan jarida na ci gaba da nuna damuwa akan yadda kisan 'yan jarida ya karu a duniya, bayan sabon rahoton da kungiyar 'yan jarida ta kasa da kasa (Reporters Without Borders) ta fitar.
 - 
        
            
            Cuba Ta Yi Watsi Da Sanya Auren Jinsi Guda Cikin Kundin Tsarin Mulki
Dec 19, 2018 05:07Kasar Cuba, ta yi watsi da sanya dokar auren jinsi guda a cikin sabon kundin tsarin mulkin kasar.
 - 
        
            
            Kotuna A Kasar Turkiya Sun Yanke Hukuncin Daurin Rai-da-Rai Kan Mutane Kimani 2000
Dec 18, 2018 19:00Gwamnatin kasar Turkiya ta bada sanarwan cewa tun bayan juyin mulkin da bai sami nasara a kasar a shekara ta 2016 ya zuwa yanzun kotuna daban-daban a kasar sun yanke hukuncin zaman kaso na tsawon rayuwa kan mutane a kimani 2000.
 - 
        
            
            Kasar Austria Ta Bayyana Matsayarta Na Ci Gaba Da Yin Matsin Lamba Akan 'Yan Ci-Rani
Dec 18, 2018 07:27Shugaban gwamnatin kasar Austria Sebastina Kurz, ya ce; Ana Ci gaba da daukar matakan kayyade Kwararar 'yan ci-ranin zuwa nahiyar turai
 - 
        
            
            "Yan Sandan Kasar Faransa Sun Shiga Cikin Masu Zanga-Zangar Fada Da Tsarin Jari Hujja
Dec 18, 2018 07:26Majiyar 'Yan Sandan kasar ta Faransa ta ce; Za a rufe dukkanin ofisoshin 'yan sanda domin nuna rashin amincewa da rashin adalci na gwamnati
 - 
        
            
            Yakin Afganistan: Amurka Da Taliban Sun Fara Tattaunawa Mai Muhimmanci
Dec 17, 2018 19:15An fara tattaunawa mai muhimmanci tsakanin Amurka da kuma kungiyar Taliban ta kasar Afganistan a Hadaddiyar daular Larabawa a jiya Lahadi.
 - 
        
            
            Ana Ci Gaba Da Zanga-Zangar Nuna Kin Jinin Gwamnati A Kasar Faransa
Dec 15, 2018 19:25Jaridar Lo Figaro ta kasar Faransa ta ce daruruwan masu adawa ta siyasar tattalin arziki ta gwamnati da ake yi wa kirari da masu rawayar taguwa, sun fito kan titunan birnin Paris
 - 
        
            
            Majalisar Dattijan Amurka Ta Zargi Ben Salman Da Kashe Kashoggi
Dec 14, 2018 05:17'Yan majalisar dattijai a Amurka, sun amince da gagarimin rinjaye da wani kudiri dake zargin yarima mai jiran gado na Saudiyya, Mohammad Ben Salman, da kisan dan jaridan nan mai sukar masarautar Saudiyyar, Jamal Khashoggi.
 - 
        
            
            Faransa : 'Yan Sanda Sun Bindige Maharin Strasbourg
Dec 14, 2018 04:42Rahotanni daga Faransa na cewa 'yan sanda a kasar sun harbe, Cherif Chekatt, dan bindigan nan da ya kashe mutune uku da raunata wasu 13 a birnin Strasbourg a ranar Talata data gabata.