- 
                        
                            
                            An Kama Mutane 7 A Rasha Bisa Zargin Tallafawa Yan Ta'adda A Siriya
Dec 13, 2018 19:02Hukumar tsaron cikin gida ta kasar Rasha FSB ta bada sanarwan tsare mutane 7 wadanda take tuhuma da aikawa yan ta'adda da ke kasar Siriya kudade daga kasar
 - 
        
            
            An Kashe Yahudawan HKI 2 A Yankin Yamma Da Kogin Jodan
Dec 13, 2018 19:02Wani bafalasdine ya harbe yahudawan sahyoniya biyu har lahira kwana guda bayan da yahudawan suka kashe Palasdinawa biyu yan kungiyar Hamas a yankin yamma da kogin Jordan.
 - 
        
            
            An Bayyana Cewa Goyon Bayan Da Amurka Take Bai Wa Saudiyya Ne Yake Hana Kawo Karshen Yakin kasar Yemen
Dec 13, 2018 06:51Dan majalisar dattijan Amurka Bernie Sanders wanda yake wakiltar jahar Vermont ya ce; Babu yadda za a yi Majalisar dokokin Amurka ta nuna goyon bayanta ga yakin kasar Yemen
 - 
        
            
            MDD : Guteress Zai Halarci Taron Sasanta 'Yan Yemen
Dec 12, 2018 05:24A wani mataki na karfafa wa tattaunawar neman sulhu da ake tsakanin bangarorin dake rikici a kasar Yemen, sakatare Janar na MDD, Antonio Guteres, zai je Swiden domin ganawa da bangarorin da batun ya shafa.
 - 
        
            
            Dan Bindiga Ya Hallaka Mutum AKalla 4 A Faransa
Dec 12, 2018 04:18Rahotanni daga Faransa na cewa mutane a kalla hudu ne suka mutu a yayin wata musayar wuta a tsakiyar birnin Strasburg da yammacin jiya Talata.
 - 
        
            
            Turkey Ta Ce Tana Tattaunawa Da MDD Kan Binciken Kashe Khashoggi
Dec 11, 2018 16:23Kasar Turkiyya ta bayyana cewar tana tattaunawa da Majalisar Dinkin Duniya dangane da batun gudanar da bincike kan kisan gillan da aka yi wa dan jaridar nan dan kasar Saudiyya, Jamal Khashoggi a karamin ofishin jakadancin Saudiyyan da ke birnin Istanbul na kasar Turkiyyan.
 - 
        
            
            Adadin Mutanen Da Suka Rasu A Harin Ta'addancin Kabul Sun Kai Mutane 12
Dec 11, 2018 16:23Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar adadin mutanen da suka rasa rayukansu sakamakon harin kunar bakin waken da aka kai wa jami'an tsaron kasar a wajen birnin Kabul, babban birnin kasar a yau Talata ya kai mutane 12.
 - 
        
            
            Mutane Miliyan 10 Na Kasar Yemen Na Bukatar Taimakon Abinci
Dec 11, 2018 07:14Majalisar Dinkin Duniya ce ta bayyana cewa mutane miliyan 10 na kasar Yemen din za su bukaci abinci a shekara mai zuwa
 - 
        
            
            Amurka Ta Bayyana Kasar Sin A Matsayin Babbar Barazanar Da Take Fuskanta
Dec 11, 2018 06:48Ministan Harkokin Wajen Amukr Mike Pompeo ne ya ce; Kasar Sin tana a matsayin babbar barazana ga Amurka saboda yawan jama'a, dukiya, da karfin da take da shi a cikin gida
 - 
        
            
            Sojojin Sudan Sun Fara Tawaye Cikin Hadakar Saudiyya Don Yaki A Yemen
Dec 10, 2018 18:16Rahotanni daga kasar Sudan sun bayyana wasu sojojin da aka tura su kasar Yemen don taimakawa Saudiyya da kawayenta a yakin da suke yi a Yemen sun fara yi wa kwamandojinsu tawaye.