- 
                        
                            
                            Kasar Lithuaniya Ta Sanya Takunkumi Kan Jami'an Saudiyya 17 Saboda Kashe Khashoggi
Dec 10, 2018 18:16Gwamnatin kasar Lithuaniya ta sanar da sanya takunkumi kan wasu jami'an kasar Saudiyya su 17 saboda hannun da suke da shi cikin kisan gillan da aka yi wa dan jaridar Saudiyya din nan Jamal Khashoggi a watan Oktoba a kasar Turkiyya.
 - 
        
            
            Venezuela : Jam'iyya Mai Mulki Ta Lashe Zaben Kananan Hukumomi
Dec 10, 2018 10:41Jam'iyyar mai mulki ta Shugaba Nicolas Maduro a Venezuela, ta lashe da gagarimin rinjaye zaben kananen hukumomi na kasar.
 - 
        
            
            An Zargi Gwamnatin Sin Da Takura Ma Musulmin Kasar
Dec 10, 2018 05:08Wani rahoton kungiyoyin kare hakkin bil adama ya nuna cewa, musulmi suna fuskantar takura daga mahukuntan kasar Sin a wasu yankunan kasar.
 - 
        
            
            Faransa Ta Bukaci Trump Ya Shiga Tafiye Tafiyensa
Dec 09, 2018 15:55Mahukuntan Paris, sun bukaci shugaban Amurka Donald Trump, da ya shiga tafiye tafiyensa, ya daina tsoma baki a cikin harkokin cikin gida na kasar.
 - 
        
            
            Faransa: Jami'an Tsaro Sun Kama Masu Zanga-zanga 1000
Dec 08, 2018 18:17Kamfanin dillancin labarun Faransa ya ambato cewa; Jami'an tsaron kasar ta Faransa sun kame fiye da mutane 1000 masu Zanga-zanga yayin da wasu 30 su ka jikkata
 - 
        
            
            Guterres Ya Nuna Damuwa Kan Karuwar Kyamar Musulmi A Duniya
Dec 08, 2018 13:10Babban sakataren majalisar dinkin duniya Antonio ya nuna damuwa kan yadda ayyukan nuna kyama ga musulmi ke karuwa a duniya.
 - 
        
            
            Imran Khan: Pakistan Ba Za Ta Sake Zama 'Sojar Hayar' Amurka Ba
Dec 08, 2018 04:17Firayi ministan kasar Pakistan Imran Khan ya bayyana rashin jin dadinsa da yadda alakar kasarsa da Amurka ta kasance a baya yana mai cewa a halin yanzu dai Pakistan ba za ta sake zama wata sojar hayar Amurka ba.
 - 
        
            
            Ansarullah Sun Ki Amincewa Da Batun Mika Tashar Bakin Ruwa Ta Hudaydah
Dec 08, 2018 04:17Kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ta ki amincewa da bukatar da bangaren tsohon shugaban kasar Abd Rabbuh Mansur Hadi da ke samun goyon bayan Saudiyya suka gabatar mata na ta mika garin Hudaydah da kuma ikon sanya ido kan jiragen da suke sauka a filin jirgin sama garin Sana'a gare su a ci gaba da tattaunawar sulhun da ake yi.
 - 
        
            
            Kungiyar OPEC Ta Amince Ta Rage Yawan Man Fetur Da Membobinta Suke Fitar
Dec 08, 2018 04:16Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur (OPEC) da kuma wasu kasashe 10 su ma masu arzikin man fetur din da suka da kasar Rasha, sun amince da batun rage yawan man da ake samarwa a kasuwar duniya zuwa ganga miliyan daya da dubu dari biyu a rana.
 - 
        
            
            Amurka Na Kafar Ungulu Ga Shirin MDD Na Daukar Nauyin Ayyukan Zaman Lafiya A Afirka
Dec 07, 2018 08:59Wasu bayanai na nuni da cewa kasar Amurka na ci gaba da yin kafar ungulu ga kokarin da kasashen Afirka suke yi na kara samun tallafin Majalisar Dinkin Duniya ga ayyukan tabbatar da zaman lafiya da ake gudanarwa a nahiyar.