-
Kungiyar Kwallon Kafar Arsenal Ta Sabunta Kwantaragin Wenger Na Tsawon Shekaru Biyu
May 31, 2017 13:03Kungiyar Kwallon kafa ta Arsenal ta kasar Ingila ta sanar da sake sabunta kwantaragin mai horar da 'yan wasan kungiyar Arsene Wenger har na tsawon shekaru biyu masu zuwa duk kuwa da kiraye-kirayen da magoya bayan kungiyar suke yi na ya bar kungiyar.
-
MDD Ta Nada Kwararru Na Musamman Don Binciken Take Hakkokin Musulmin Kasar Myammar
May 31, 2017 13:02Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da nada wasu kwararru masu zaman kansu da nufin gudanar da bincike dangane da batun take hakkokin musulmin Rohinga na kasar Myammar da gwamnati da 'yan Buddha suke yi.
-
Akalla Mutane 80 Sun Mutu, Wasu Daruruwa Sun Jikkata A Harin Ta'addanci A Afghanistan
May 31, 2017 13:01Rahotanni daga kasar Afghanistan sun bayyana cewar alal akalla mutane 80 sun rasa rayukansu kana wasu daruruwa kuma sun sami raunuka sakamakon wani kazamin harin bam da aka kai yankin da ke dauke da ofisoshin jakadancin na kasashen waje a birnin Kabul babban birnin kasar ta Afghanistan.
-
Martanin MDD Kan Furucin Trump Dangane Da Yarjejeniyar Dumamar Yanayi
May 31, 2017 07:43Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya mayar da martani a kan furucin shugaban Amurka Donald da ke neman a yi watsi da yarjejeniyar birnin Paris kan dumamar yanayi.
-
Amurka Ta Yi Nasarar Gwada Wani Makami Na kakkabo Makami Mai Linzami
May 31, 2017 01:22Amurka ta ce ta yi nasarar gwada wani makami na kakkabo makami mai linzami irin wanda Koriya ta Arewa ke son mallaka mai kaiwa daga wannan nahiya zuwa waccen.
-
Za'a Gurfanar Da Wani Minista A Kasar India Kan Zargin Rusa Masallaci
May 30, 2017 11:24Wata kotu a kasar India ta bukaci a gurfanar da wani minista da kuma wasu jami'an gwamnatin jam'iyyar Bharatiya Janata Party (BJP) mai mulki tare da zargin su na da hannun cikin rusa wani masallaci mai dimbin tarihi a lardin Utapradesh a shekara 1992.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Kafa Komiti Don Binciken Take Hakkin Bil- Adama A Cikin Kabilar Rohinga
May 30, 2017 10:58Hukumar kare hakkin bil'adama ta mahalisar dinkin duniya ta kafa komiti mai mutane ukku dun gudanar da bincike kan zarzargen take hakkin bil'adama a kan kabilar Rohinga tsiraru a kasar Myanmar.
-
Bincike: Adadin Musulmi Zai Karu Da Kashi 70% A Amurka A 2060
May 30, 2017 07:58Sakamakon wani bincike da wata cibiyar kididdiga ta gudanar a kasar Amurka, ya nuna cewa adadin musulmi a kasar ta Amurka zai kai karu da kashi 70 cikin dari a cikin shekara ta 2060.
-
Shugaban Kasar Rasha Ya Jaddada Wajabcin Daukan Matakan Warware Rikicin Kasar Siriya
May 30, 2017 02:27Shugaban kasar Rasha ya jaddada wajabcin samun hadin kai da taimakekkeniya a fagen yaki da ta'addanci a kasar Siriya domin samun damar warware rikicin kasar.
-
Martanin Trump Kan Sake Gwajin Makami Mai Linzami Na Koriya Ta Arewa.
May 29, 2017 13:47Shugaban Kasar Amurka ya bayyana sake Gwajin makami mai linzami da kasar Koriya ta Arewa ta yi a matsayin rashin girmama kasar Chana