-
Martanin Birtaniya Kan Furucin Angela Markel Dangane Da Amurka Da Birtaniya
May 29, 2017 08:01Ministar harkokin cikin gida a kasar Birtaniya Amber Rudd ta mayar da martani a kan furucin shugabar gwamnatin Jamus Angela Markel, da ke cewa Amurka da Birtaniya ba abin dogaro ba ne.
-
Firayi Ministan Indiya: Ramadan Wata Ne Na Aminci, Rahma, Da Kaunar Juna
May 29, 2017 08:00Prime ministan kasar India Narendra Modi ya bayyana watan Ramadan a matsayin watan zaman lafiya da rahma da kara fahimtar juna a tsakanin al'ummar kasar India.
-
Merkel: Bayan Zaban Trump Da Brexit, Turai Ba Za Ta Sake Dogaro Da Kawayenta Ba
May 29, 2017 01:16Shugabar gwamnatin kasar Jamus Angela Merkel ta bayyana cewar kasashen Turai ba za su sake dogaro da Amurka da Birtaniyya ba, bayan zaban Trump a matsayin shugaban Amurka da kuma shirin ficewar Birtaniyya daga Tarayyar Turai (Brexit).
-
Rahotanni: Koriya Ta Arewa Ta Sake Gwajin Wani Makami Mai Linzami
May 29, 2017 01:16Rahotanni sun bayyana cewar Koriya ta arewa ta sake harba wani makami mai linzami mai cin gajeren zango, a ci gaba da gwaje-gwajen makamai masu linzami da kasar take yi cikin 'yan makonnin bayan nan duk kuwa da barazanar da take fuskanta na kara sanya mata takunkumi ko kuma kawo mata harin soji daga wajen Amurka.
-
Ibrahim Ja’afari: Iraki Ba Za Ta Shiga Sahun Masu Kiyayya Da Kasar Iran Ba
May 29, 2017 01:15Ministan harkokin wajen kasar Iraki, Dakta Ibrahim Ja’afari yayi watsi da kokarin kasashen Saudiyya da Amurka na hada wata hadaka ta kasashe don nuna kiyayya ga kasar Iran, yana mai cewa kasar Iraki ba za ta taba shiga cikin sahun masu adawa da kasar Iran ba.
-
MDD Ta Ware Wasu Kudade Domin Tallafawa Al'ummar Sudan Ta Kudu
May 28, 2017 14:47Majalisar Dinkin Duniya ta sanar da shirinta na tallafawa al'ummun yankunan da masifar fari ta ritsa da su a kasar Sudan ta Kudu.
-
Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya Taya Musulmi Murnan Shigowar Ramadan
May 28, 2017 00:47Babban sakataren majalisar dinkin duniya António Guterres ya taya al-ummar musulmi a duk inda suke a duniya murnar shigowar wata mai alfama na Ramadan
-
An Bukaci Kawo Karshen Yakin Cikin Gida A Kasar Libya
May 28, 2017 00:44Kasashen da suke makobtaka da kasar Libya sun bukaci taimakon kungiyar kasashe 7 mafi karfin tattalin arziki a duniya da su taimaka wajen kawo karshen rikicin cikin gida na kasar Libya.
-
G7 : Isufu Na Nijar Ya Bukaci A Magance Rikicin Libiya Cikin Gaggawa
May 27, 2017 10:54Shugaba Mahamadu Isufu na Jamhuriya NIjar ya bukaci mayan kasashen duniya na G7 dasu gaggauta daukar matakai na kawo karshen rikicin Libiya.
-
MDD: Murkushe 'Yan Adawa A Brazil Cin Zarafin Bil Adama Ne
May 27, 2017 07:35Kmwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya yi Allah wadai da matakin murkushe masu zanga-zangar lumana da gwamnatin Brazil ta dauka.