-
Kotun Kolin Venezuala Ta Tabbatar Da Hukuncin Dauri A Gidan Kurkuku Kan Madugun 'Yan Adawar Kasar
Feb 17, 2017 00:09Kotun kolin Venezuala ta tabbatar da hukuncin daurin shekaru 14 a gidan kurkuku kan madugun 'yan adawar kasar a jiya Alhamis.
-
Hukumomin Leken Asirin Amurka Suna Boye Wasu Bayanan Sirri Wa Trump Saboda Rashin Yarda Da Shi
Feb 16, 2017 14:34Rahotanni na nuni da cewa hukumomin leken asirin Amurka suna boye wasu bayanan sirri masu muhimmanci wa shugaban kasar Donald Trump saboda rashin yarda da shi da kuma tsoron cewa akwai yiyuwar ayi wasa da kuma fitar da su.
-
Shugaban Kasar Venezuela Ya Ja Kunnen Amurka Kan Siyasarta Kan Kasarsa
Feb 16, 2017 14:33Shugaban kasar Venezuela Nicolas Maduro ya ja kunnen Amurka da cewa kasarsa za ta mayar da martani mai kaushin gaske da duk wani kokarin wuce gona da iri da Amurkan za ta yi kan kasarsa.
-
Malaman Masar Sun Maida Martani Akan Fatawar Da'esh Ta Kashe Wasu Malamai.
Feb 16, 2017 02:45Cibiyar Yin Fatawa Ta Masar ta ce; Kungiyar Da'esh ba ta da masaniya akan ma'anar jihadi ko kuma shari'ar musulunci.
-
An fara gudanar da Taron Nato a birnin Brussels
Feb 15, 2017 11:04Ministocin harkokin tsaro na NATO na yin taro a birnin Brussels
-
Ma'aikatar Harkokin Wajen Rasha Ta Ce Crimea Ba Za Ta Sake Komawa Cikin Kasar Ukrain Ba
Feb 15, 2017 08:24Gwamnatin Kasar Rasha ta bada sanarwan cewa yankin Crimea ba za ta sake komawa karkashin ikon kasar Ukrain ba.
-
An Tabbatar Da Kashe Wani Dan Uwan Shugaban Koriya Ta Arewa A Malaysia
Feb 15, 2017 02:23Gwamnatin Koriya ta Kudu ta tabbatar da cewa mutumin da aka kashe a Malaysia wani dan uwa ne ga shugaba Kim Jong-Un na Koriya ta Arewa.
-
Amurka Ba Zata tilasta Ba Kan Samar Da Kasashen Palestinu Da Isra'ila Ba
Feb 15, 2017 02:22Amurka ta ce ba zata tilasta ba akan batun samar da kasashen Palestunu da Isra'ila ba a yankin Gabas ta Tsakiya da kasahen duniya da dama suka dade suna fata.
-
Jaridar Daily Trust: Amurka Ba Ta Ce Uffan Ba Kan Ko Trump Ya Gana Da Buhari
Feb 14, 2017 13:55Jaridar Daily Trust da ake bugawa a Najeriya ta habarta cewa, har yanzu gwamnatin Amurka ba ta ce uffan ba kan batun ganawar Trump da Buhari.
-
Wani Dan Majalisar Dokokin Amurka Ya Caccaki Siyasar Trump Ta Kin Jinin Musulmi
Feb 14, 2017 13:52Wani dan majalisar dokokin Amurka ya yi kakkausar suka a kan salon siyasar shugaban kasar Donald Trump ta kin musulmi da kuma baki a cikin kasar ta Amurka.