-
An Yanke Wa Wani Mutum Mai Cin Zarafin Musulmi A Birtaniya Hukuncin Biyan Tara
Feb 14, 2017 13:51An ci wani mutum tarar kudi har fan 335 da ke cin zarafin musulmi a kasar Birtaniya ta hanyar yin zane-zanen batunci a bangaye da nufin muzguna wa musulmi.
-
Mai Bawa Shugaban Kasar Amurka Shawara Kan Harkokin Tsaro Ya Yi Murabus
Feb 14, 2017 08:51Mai bawa shugaban kasar Amurka Donal Trump shawara kan harkokin tsaron kasa Michael Flynn ya yi murabus daga matsayinsa bayan zargin cewa ya gana da jakadan kasar Rasha a Amurka.
-
Kwamitin Tsaron Majalisar Dinkin Duniya Ya yi Zama Akan Gwajin Makami Mai Linzami Na Korea Ta Arewa
Feb 14, 2017 03:06Kwamitin tsaron ya jaddada cewa wajibi ne ga kasar Korea ta Arewa da ta kaucewa yin wani gwajin makamin a nan gaba.
-
Sabon Shugaban Amurka Ya Sha Alwashin Taimakawa Najeriya
Feb 13, 2017 15:47Karon farko tun bayan rantsar da shi shugaban Amurka Donald Trump ya tattauna ta waya tarho da wasu shugabannin Afrika a wannan Litini.
-
Rasha Ta Jaddada Muhimmancin Rawar Da Kasar Iran Ke Takawa A Fagen Yaki Da Ta'addanci
Feb 13, 2017 13:54Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa: Rashin damawa da kasar Iran a fagen yaki da ta'addanci lamari ne da bai dace ba.
-
Yan Sanda A Kasar Brazil Suna Ci Gaba Da Yajin Aiki
Feb 13, 2017 02:50Yansanda a kasar Brirazil suna ci gaba da yajin aiki don neman gwamnatin kasar ta saurari kokensu na kyautata yanayin aiki da kuma rayuwarsu.
-
Takaddama Tsakanin Amurka Da MDD Kan Nadin Bafalastine Wakilin MDD A Libya
Feb 13, 2017 02:33Takun saka tsakanin Amurka da wani bangare ba wai wani sabon abun ne ba musamen idan ya shafi jayaya tsakanin Isra'ila da Palestinu, aman wannan karo takaddamar ta fito fili bayan da MDD ta sanar da nadin wani tsohon Jami'in Palestinu a matsayin wakilinta a Libya.
-
Shugaban Ivory Coast Ya Jaddada Matsayar Kasarsa Na Fadada Alaka Da Kasar Iran
Feb 12, 2017 13:44Shugaban kasar Ivory Coast Alassan Ouattara ya bayyana aniyarsa ta karfafa alakar kasarsa da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta dukkan bangarori.
-
Azhar Da ISESCO Sun Jinjina Wa Paparoma Francis Kan Goyon Bayan Musulmin Myanmar
Feb 12, 2017 03:41cibiyar Azahar da kungiyar bunkasa ilimi da al;adun muslunci ta ISESCO sun jinjina wa Paparomoa Francis, dangane nuna takaicinsa da ya yi kan zaluntar musulmin Myanmar.
-
MDD Ta Kare Matsayinta Na Zabin Bafalastine Wakilinta A Libya
Feb 11, 2017 13:43Babban sakatare na MDD, Antonio Guterres, ya kare matsayinsa na zaben tsohon firaministan Palestinu, Salam Fayyad, a matsyin wakilin na MDD a kasar Libya.