-
Kotu A Kasar Birtaniya Zata Gudanar Da Bincike Kan Yarjejeniyar Sayar Da Makamai Ga Kasar Saudiyya
Feb 07, 2017 12:03Kotun kolin kasar Birtaniya ta sanar da shirinta na gudanar da bincike kan yarjejeniyar da gwamnatin kasar ta kulla da masarautar Saudiyya kan cinikin makamai.
-
Majalisar Britania Ba Zata Amincewa Trump Ya Yi Jawabi A Cikin Majalisar Ba
Feb 07, 2017 02:51Shugaba majalisar dokoki kasar Britani John Bercow ya bayyana rashin amincewarsa da jawabin shugaban kasar Amurka Donal Trump a cikin majalisar dokokin kasar idan ya kawo ziyara a tsakiyar shekarar da muke ciki a kasar.`
-
Kasar Britania Ta Kara Jaddada Matsayinta Na Kare Yerjejeniyar Da Suka Cimma Da Kasar Iran
Feb 07, 2017 02:49Priministan kasar Britania Therasia May ta jaddada matsayin gwamnatin kasar Britania na ci gaba da mutunta yerjejeniyar da ta cimma da kasar Iran.
-
'Yan Al Shabab Sun Kashe Wasu Mutane Da Suke Zargi Da Leken Asiri Wa Amurka
Feb 06, 2017 14:01Kungiyar ta'addancin nan ta Al Shabab ta kasar Somaliya ta fille kan wasu mutane hudu a bainar jama'a da take zargi da gudanar da ayyukan leken asiri don amfanin gwamnatin kasar Somaliyan, kasar Amurka da kuma kasar Kenya.
-
UNICEF Na Shirin Gudanar Da Bincike Kan Cin Zarafin Kananan Yara Musulmi A Myanmar
Feb 06, 2017 04:30Asusun tallafa wa yara na majalisar dinkin duniya UNICEF na shirin gudanar da bincike kan cin zarafin kananan yara 'yan kabilar Rohingya a kasar Myanmar.
-
Haaretz: Ganawar Shugaban Mossad Da Jami'an Amurka A Kan Iran Da Syria
Feb 06, 2017 04:29Shugaban kungiyar leken asiri ta Isra'ila Mossad Yusin Kohin ya ziyarci Amurka har sau biyu a cikin kasa da makonni biyu da suka gabata, domin tattauna batutuwa da suka shafi Iran da Syria tare da jami'an gwamnatin Trump.
-
Rasha ta karyata labarin mutuwar Sojojin ta a Siriya
Feb 05, 2017 13:23Kakakin Ma'aikatar tsaron Rasha ya karyata rahoton da aka watsa na mutuwar Sojojin kasar A Siriya
-
Ma'aikatar Shari'a Amurka Ta Daukaka Kara Kan Watsi Da Matakin Trump
Feb 05, 2017 07:16Ma'aikatar Shari'a ta Amurka ta daukaka kara kan hukuncin da wata kotun kasar ta yanke na yin watsi da matakin hana baki daga kasashe bakwai na musulmi shiga Amurka na Shugaba Donald Trump.
-
Al'ummar Amurka Suna Ci Gaba Da Zanga -Zangar Nuna Adawa Da Bakar Siyasar Gwamnatin Trump
Feb 05, 2017 03:11Al'ummar Amurka suna ci gaba da gudanar da zanga- zangar nuna adawa da bakar siyasar sabuwar gwamnatin kasar ta kokarin haifar da kiyayya kan al'ummar musulmi.
-
Trump : Hukuncin Da Alkalin Tarayya Ya Yi Na Soke Dokar Hana 'Yan Kasashe 7 Na Musulmi Shiga Amurka Wauta ce
Feb 04, 2017 15:55Donald Trump ya rubuta a shafinsa na Twitter cewa; Za a soke hukumcin da alkalin ya yi.