-
Fadar W. House Za Ta Maida Martani Kan Hana Aiwatar Da Matakin Trump
Feb 04, 2017 07:37Fadar Wahite House ta ce za ta maida martani kan duk wani yunkuri na hana aiwatar da umurnin shugaban kasar Donald Trump kan baki shiga kasar.
-
MDD: Jami'an Tsaron Myanmar Sun Tafka Laifukan Yaki A Kan Musulmi
Feb 04, 2017 03:26Kwamitin kare hakkin bil adama na majalisar dinkin duniya ya fitar da wani rahoto da ke cewa nuni da cewa, ga dukkanin alamu jami'an tsaron gwamnatin Myanmar sun tafka laifukan yaki a kan musulmi 'yan kabilar Rohingya.
-
Wani Alkalin Kotun Tarayyar Amurka Ya Dakatar Da Dokar Trump Ta Hana Baki Shiga Amurka
Feb 04, 2017 02:05Wani alkalin kotun tarayya a Amurka ya ba da umurnin dakatar da aiwatar da dokar hana shigar baki 'yan kasashe musulmi 7 da shugaban Amurkan Donald Trump ya sanya wa hannu yana mai cewa hakan ya saba wa dokokin Amurka.
-
Firayi Ministan Canada Ya Halarci Janazar Musulmin da Aka Kashe A Masallaci
Feb 03, 2017 09:22An gudanar da janazar musulmin da suka yi shahada a lokacin da wani dan ta'adda ya bude wutar bindiga a kansu a lokacin da suke salla a cikin masallacin birnin Quebec na kasar Canada
-
Ya Kamata Gwamnatin Japan Ta Tsawata Kan Matakin Trump
Feb 03, 2017 02:10Jagorar 'yan adawa a kasar Japan, Renho ta bukaci firaministan kasar Shinzo Abe daya tsoma baki kan matakin hana 'yan gudun hijira shiga AMurka na shugaba Donald Trump.
-
Rasha ta gargadi Amurka kan sanyawa Iran sabon takunkumi
Feb 02, 2017 14:10Ma'aikatar harakokin wajen Rasha ta gargadi kasar Amurka da kawo cikas kan yarjejjeniyar da manyan kasashe biyar gami da kasar Jamus suka cimma na makamashin Nikiliyar Iran na zaman Lafiya
-
MDD ta yaba da aiki tare da Kungiyar Tarayyar Afirka
Feb 02, 2017 14:09Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yaba da aiki tare da Kungiyar tarayyar Afirka musaman ma a bagaren tsaro.
-
An Sake Bude Masallacin Quebec Na Kasar Canada Bayan Kisan Masallata
Feb 02, 2017 08:24Bayan shudewar 'yan kwanaki da kisan gillar da aka yi wa massalata a cikin masallacin Quebec a kasar canada, an sake bude kofofin masallacin ga masallata.
-
Amurka Ta Bai wa "Yan Sahayoniya Hasken Gina Matsugunan 'Yan Share Wuri Zauna
Feb 02, 2017 03:09Jami'an Palasdinawa Sun Zargi Amurka Da Bai wa Yahudawa 'Yan Sahayoniya Hasken Gina Matsugunan Yahudawa 'Yan Share Wuri Zauna.
-
Unicef: Halin Da Kananan Yara Su ke Ciki A Gabacin Ukraine Ya Munana.
Feb 02, 2017 03:07Asusun Kananan Yara Na Majalisar Dinkin Duniya ( Unicef) Ya ce Da Akwai Abin Damuwa Akan halin da kananan yaran gabacin Ukraine su ke ciki.