-
Yemen: Sabon Shugaban Kasar Amurka Donald Trump Ya Fara Da Kashe Mata Da Yaran Yemen
Feb 02, 2017 02:53Sojojin Amurka sun yi furuci da kashe fararen hular kasar Yemen a wani harin da su ka kai a ranar 29 ga watan janairu
-
Kungiyar Tsaro Ta NATO Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Kasar Libiya
Feb 01, 2017 14:03Kungiyar tsaro ta NATO ta yi furuci da cewa: Dole ne ta goyi bayan kasar Libiya tare da taimaka mata a fagen yaki da ta'addanci.
-
Manya Manyan Jami'an Ma'aikatar Harkokin Wajen Amurka Suka Nuna Rashin Amincewarsu Da Umurnin Trump Kan Bakin Haure
Feb 01, 2017 03:01Manya manyan jami'am ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka kimani 900 suka nuna rashin amincewarsu da umurnin shugaban kasar na hana musulmi daga kasashen musulmi 7 shiga kasar Amurka.
-
Wani Dan Siyasa Mai Goyon Bayan Kungiyar Munafukai Ta MKO Ya Zama Sakataren Sifira A Amurka.
Feb 01, 2017 02:56Majalisar dattawan kasar Amurka ta amince da Elaine Chao a matsayin sakataren harkokin sifira na Amurka
-
An Kama Wasu Mutane Ukku Wadanda Suke Aiki Da Kungiyar Daesh
Feb 01, 2017 02:53Majiyar labarai daga kasar Jamus ta bayyana cewa jami'an tsaron kasar sun kama mutane ukku wadanda suke aiki da kungiyar yan ta'adda ta Daesh daga kasar Iraqi da siria.
-
Ana Ci Gaba Da Sukan Shugaban Amurka Kan Dokar Hana Musulmi Shiga Amurka
Jan 31, 2017 14:23Shugabanin Kasashe da 'yan siyasa da kungiyoyi daban-daban na duniya na ci gaba da sukar shugaban Amurka Donald Trump saboda matakin da ya dauka na hana baki Musulmi shiga Amurka .
-
Yahudawan Mexico Sun Yi Allah Wadai Da Netanyahu Saboda Goyon Bayan Trump
Jan 31, 2017 14:22Yahudawan kasar Mexico sun yi kakkausar suka da tofin Allah tsine ga firayi ministan haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin Netanyahu saboda goyon bayan shugaban kasar Amurka Donald Trump da yayi kan shirinsa na gina katanga tsakanin Amurka da Mexicon.
-
Donald Trump Ya Kori Antoni Janar Ta Rikon Kwarya A Amurka
Jan 31, 2017 09:07Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya kori babbar antoni janar ta kasar ta rikon kwarya Sally Yates saboda ta ki amincewa da shirinsa na korar muuslmi da 'yan gudun hijira daga kasar Amurka.
-
An Rufe Manyan Masallatan Kasar Holland Guda Hudu
Jan 31, 2017 09:05An rufe wasu manyan masallatai guda hudu na musulmi a wasu manyan biranan kasar Holland biyo bayan harin da aka kai kan wani masallaci a kasar Canada tare da kashe masallata.
-
Ana ci gaba da bayyana adawa kan matakin da Trump ya dauka na hana baki Shiga kasar Amurka
Jan 31, 2017 02:15Ma'aikata na Ma'aikatar harakokin wajen Amurka sun bayyana adawarsu kan matakin da Sabon Shugaban kasar ya dauka na hana shigar baki cikin kasar