-
Tarayyar Turai Ta Kira Zababben Shugaban kasar Amurka Donald Trump Mahaukaci!
Jan 17, 2017 15:32Shugaban Kwamitin Harkokin Waje A majalisar tarayyar turai ya maida wa zababben shugaban kasar Amurka martani.
-
Amano: Iran Ta yi Aiki Da Nauyin Da Ya Rataya Akanta Akan Yarjejeniyar Nukiliya.
Jan 17, 2017 15:31Shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya Ta Duniya Yokiya Amano ya ce; Iran ta yi aiki da nauyin da ya rataya a wuyanta.
-
Wasu Yan Majalisar Dokokin Amurka Ba Zasu Halarci Bukin Rantsar Da Trump Ba
Jan 17, 2017 08:30Yan majalisar dokokin Amurka 40 ne ya jam'iyyar Democrate suka yanke shawara ba zasu halarci bukin rantsuwar kami aiki na Donal Trump wanda za'a gudanar a ranar 20 ga watan Jeneru da muke ciki ba.
-
Kasar Rasha Ta Dora Laifi Kan Amurka Kan Gasar Kere Makamai Tsakanin Kasashen Yamma Da Ita
Jan 17, 2017 08:29Ma'aikatar harkokin wajen kasar Rasha ta dora laifin gasar tattara makamai wanda bangarorin kasashen yamma da ita Rasha suka shiga a halin yanzu kan gwamnatin kasar Amurka.
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa Kan Matsalolin Kasar Sudan Ta Kudu
Jan 17, 2017 04:50Majalisar Dinkin Duniya ta yi kakkausar suka kan gwamnatin Sudan ta Kudu sakamakon rashin gudanar da bincike domin hukunta masu hannu a take hakkokin bil-Adama a kasar.
-
Merkel, Ta Mayarwa Da Trump Martani
Jan 16, 2017 14:14Shugabar gwamnatin Jamus Angela Merkel, ta mayarwa da zababen shugaban kasar Amurka Donald Trump martani dangane da kalamen da yayi na cacakar tarraya Turai.
-
Zabebben Shugaban Kasar Amurka Donal Trump Ya Ce Akwai Yiyuwan Dagewa Rasha Takunkumai
Jan 16, 2017 08:20Zabebben shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bayyana cewa akwai yiyuwan a dagewa kasar Rasha takunkuman da aka dora mata idan ya karbi iko da kasar.
-
Daraktan CIA Ya Gargadi Donald Trump Da Yayi Taka Tsantsan Kan Abubuwan Da Yake Fadi
Jan 16, 2017 02:20Daraktan hukumar leken asiri ta Amurka (CIA), John Brennan, ya gargadi zababben shugaba kasar Donald Trump da ya nesanci maganganu marasa ma'ana da yake yi, don kuwa a cewarsa hakan lamari ne da zai taimaki harkokin tsaron Amurkan.
-
An Gudanar Da Gangamin Allah Wadai Da Gwamnatin Bahrain A London
Jan 16, 2017 02:20A daidai lokacin da kungiyoyi da manyan 'yan siyasa na kasashe daban-daban suke ci gaba da Allah wadai da hukuncin kisa da gwamnatin Bahrain ta zartar kan wasu matasa uku masu neman 'yanci a kasar, daruruwan membobin kungiyoyin kare hakkokin bil'adama ne suka gudanar da wani gangami a gaban ofishin jakadancin Bahrain din a birnin London don yin Allah wadai da gwamnatin kasar.
-
Musulmin Amurka Sun Bukaci A Hana Wani Mai Kin Jinin Muslunci Halartar Taron Rantsar Da Trump
Jan 15, 2017 15:30Cibiyar musulmin kasar Amurka ta bukaci da a soke sunan wani malamin addinin kirista mai tsananin kiyayya da musulmi daga cikin sunayen mutanen da aka gayyata domin halartar taron rantsar da Trump.