-
Hukumomin Tsaron Amurka Sun Ce Rasha Tayi Shishigi Cikin Zaben Watan Nuwamba A Kasar
Dec 30, 2016 01:29Hukumar FBI ta Amurka da kuma ma'aikatar tsaron cikin gida a jiya Alhamis sun tabbatar da cewa kasar Rasha ta kutsa cikin tsarin sadarwa na jam'iyyar Democrate a lokacin zaben watan nuwamban da ya gabata kuma hakan ya yayi tasiri cikin sakamakon zaben
-
Noam Chomsky: Da akwai Hauka A cikin Martanin (Isra'ila) Da Majalisar Amurka Akan Matsugunan "Yan Share Wuri Zauna.
Dec 29, 2016 14:19fitar da kudurin yana nuni da juyin da aka samu a tsarin kasa da kasa.
-
Trump Ya Zargi Obama Da Yin Kafar Angulu A Shirin Mika Masa Mulki
Dec 29, 2016 03:29Zababben shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump ya zargi shugaban kasar mai barin gado Barack Obama, da kawo tarnaki a shirye-shiryen mika masa mulkin Amurka.
-
Akalla Mutane 50 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Ambaliyar Ruwa A Kasar Congo
Dec 29, 2016 03:28Rahotanni daga jamhuriyar dimokradiyyar Congo sun tabbatar da cewa, wata ambaliyar ruwa da ta biyo bayan safkar ruwan sama kamar da bakin kwarya a jiya, ta lakume rayukan mutane akalla 50.
-
A Yau Ministan Tsaron Faransa Zai Ziyarci Kasar Chadi
Dec 29, 2016 03:27Sabon ministan tsaron kasar Faransa zai fara gudanar da ziyara ta farko a wajen kasar Faransa zuwa kasar Chadi a yau, domin ganawa da dakarun Faransa da ke sansaninsu a birnin Njamina, da kuma jami'an gwamnatin kasar ta Chadi.
-
Shugaban Romania Ya ki Yarda Da Nada Musulma A Matsayin Firayi Ministar Kasar
Dec 28, 2016 07:50Shugaban kasar Romania Klaus Iohannis ya ki amincewa da sunan wata mata musulma wadda jam'iyyar PSD ta masu ra'ayin sauyi na gurguzu na kasar ta gabatar masa a matsayin wadda suke so ya nada ta a matsayin firayi ministan kasar.
-
Kerry Zai Gabatar Da Hangensa Akan Shirin Sulhu Tsakanin Isra'ila Da Palestine
Dec 28, 2016 03:01A wani lokaci a wannan Laraba ce ake sa ran sakataren harkokin wajen Amurka John Kerry zai gabatar da hangensa akan tsarin zamen lafiya na tsakanin yahudawan mamaya na Isra'ila da al'ummar Palestinu.
-
Mutane 14 Ke Mutuwa Ko Wace Rana A Tekun Mediterranean
Dec 28, 2016 03:00A kalla mutane 14 ne ke mutuwa a ko wace rana a kokarin tsallaka tekun Mediterranean a shekarar 2016 mai shirin karewa, wannan shi ne adadi mafi yawa da aka taba samu, kamar yadda mai magana da yawun ofishin MDD ya tabbatar a jiya Talata.
-
Rasha Ta Ce Tana Hada Bayanai Kan Munanan Laifukan Da ISIS Ta Tafka A Aleppo
Dec 27, 2016 14:07Rasha ta sanar da cewa tana tatatra bayanai dangane da laifukan yaki da kungiyoyin 'yan ta'adda suka aikata a Aleppo kafin su fice daga birnin.
-
Gwmnatin Myanmar Na Shirin Raba Musulmi Da Yankunansu
Dec 27, 2016 14:06Gwamnatin kasar Myanmar na shirin raba wasu musulmi da yankunansu, tare da zaunar da wasu 'yan addinin Buda a cikin yankunan nasu a garin Mangdo da cikin lardin Rakhin.