-
An yanke duk wata hanya sadarwa na 'yan ta'addar IS tsakanin Iraki da Siriya
Dec 14, 2016 14:46Babban saktaren kungiyar Badar na kasar Iraki ya sanar da yanke duk wata hanyar sadarwa tsakanin 'yan t'addar IS na cikin kasar da Siriya
-
Shugaba Asad: Kasashen Yammaci Suna Son Tseratar Da 'Yan Ta'adda Ne A Siriya
Dec 14, 2016 07:38Shugaban kasar Siriya Dakta Bashar al-Asad ya bayyana cewar babban abin da kasashen yammaci suka sa a gaba shi ne kokarin tseratar da 'yan ta'adda a garin Halab, maimakon taimakon fararen hulan da suke cikin tsaka mai wuya a garin.
-
Masar Ta Kirayi Wasu Kasashen Da Su Kawo Karshen Goyon Bayan 'Yan Ta'adda A Siriya
Dec 14, 2016 07:37Jakadar kasar Masar na dindindin a Majalisar Dinkin Duniya Amru Abul Atah ya bukacin kasashen da suke goyon bayan 'yan ta'addan kasar Siriya da su gaggauta kawo karshen hakan.
-
Trump Na Shirin Mayar Da Ofishin Jakadancin Amurka A Isra'ila Zuwa Quds
Dec 14, 2016 06:26Donald Trump shugaban kasar Amurka mai jiran gado na da shirin dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa birnin Quds.
-
Ronaldo Ya Lashe Kyautar Ballan d'Or Ta Shekarar 2016
Dec 13, 2016 07:42Sanannen dan kwallon kafan kungiyar nan ta Real Madrid ta kasar Spain, Cristiano Ronaldo, ya lashe kyautar dan kwallon kafa na duniya da ya fi yin fice a shekara ta 2016 da aka fi sani da kyautar Ballon d'Or.
-
Sabon Babban Sakataren MDD Yayi Rantsuwar Kama Aiki
Dec 13, 2016 07:41Tsohon Firayi ministan kasar Portugal Antonio Guterres, yayin rantsuwar kama aiki a matsayin sabon babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya na tara wanda zai kama aiki a watan Janairun shekara mai kamawa ta 2017.
-
Musulmin Burtaniya Sun Gudanar Da Jerin Gwanon Murnar Maulidin Manzon Allah (SAW)
Dec 12, 2016 15:32Musulmin kasar Birtaniya sun gudanar da jerin gwanon murnar maulidin manzon Allah (SAW) a birane daban-daban na kasar, da hakan ya hada da birnin London da Tottenham da ma wasu biranan.
-
'Yan Sanda Musulmi A Amurka Na Kokawa Kan Nuna Musu Kyama Da Ake Yi
Dec 12, 2016 15:25'Yan sanda musulmi a kasar Amurka suna kokawa kan yadda ake nuna musu kyama tare da yi musu barazana, inda a cikin da ya gabata ma wata 'yar sanda musulma ta fuskanci cin zarafi aNew York, wanda hakan yasa suke butar ganawa da Trump kan lamarin.
-
Masco ba ta cimma matsaya da Amurka ba kan fitar 'yan ta'adda daga birnin Alepo
Dec 12, 2016 01:51Ministan harakokin wajen Rasha Sergei Lavrov ya karyata jita-jitan cewa Masco da Watsinton sun cimma matsaya kan fitar kungiyoyin 'yan ta'adda daga gabashin birnin Alepo na kasar Siriya
-
Burtaniya ta kare ta'addancin Saudiya a Yemen.
Dec 12, 2016 01:49Ministan tsaron Burtaniya ya kare ta'ddancin da magabatan Saudiya ke yi a kasar Yemen