-
An Fara Gudanar Da Bincike Kan Hannun Faransa Cikin Kisan Kiyashin Rwanda
Dec 01, 2016 02:54Gwamnatin kasar Rwanda ta sanar da fara gudanar da wani bincike dangane da zargin da ake yi wa kasar Faransa na hannu cikin kisan kiyashin da ya faru a kasar a shekara ta 1994.
-
Nijeriya, Libya Da Iran Sun Sami Rangwami A Kokarin OPEC Na Daidaita Kasuwar Mai
Dec 01, 2016 02:54Kungiyar kasashen duniya masu arzikin man fetur (OPEC) ta amince da yin rangwami na musamman ga kasashen Nijeriya, Libiya da Iran dangane da yawan man da za su ci gaba da fitarwa a kowace rana a kokarin da kungiyar take yi na rage yawan man da take fitarwa don daidaita farashin man da yayi wani irin gagarumin faduwa cikin watannin bayan nan.
-
Ban Ki-Moon Ya Bayyana Ci Gaba Da Gina Matsugunan Yahudawa A Matsayin Tsokana
Nov 30, 2016 10:28Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana cewa: Ci Gaba da gine-ginen matsugunan yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida a yankunan Palasdinawa lamari ne da ke matsayin neman tsokana.
-
OPEC Ta Fara Taro Kan Rage Yawan Man Da Take Haka Duk Tare Da Sabanin Da Ke Tsakanin Kasashen Kungiyar
Nov 30, 2016 04:45Kungiyar kasashe masu arzikin man fetur OPEC zata fara taro kan rage yawan man da take hakawa don daga farashin man a kasuwannin duniya
-
Julian Assange: CIA Da Saudiyya Ne Suka Kirkiri Da'esh (ISIS)
Nov 29, 2016 13:07Mutumin nan da ya kirkiro shafin kwarmaton nan na Wikileaks Julian Assange ya bayyana cewar Amurka da Saudiyya su ne tushen da suka kirkiro kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh (ISIS).
-
Hatsarin Jirgin Sama Ya Hallaka Wasu 'Yan Wasan Kwallon Kafa Na Brazil
Nov 29, 2016 13:07Mahukunta a kasar Kolombiya sun bayyana cewar mutane shida ne kawai suka tsira bayan da wani jirgin sama dauke da mutum 81 masu buga wa wani kulob din kwallon kafa na kasar Brazil ya fado a kusa da birnin Medellin na kasar a yau din nan Talata.
-
An kawo karshen zaman kwararru na kungiyar OPEC
Nov 29, 2016 02:06A safiyar jiya Litinin kwararu na Kungiyar OPEC daga kasashen 14 sun gudanar da zama na a'o'i goma sha daya a cibiyar kungiyar dake birnin Vienna.
-
Mata Musulmi na ci gaba da fuskantar cin zarafi a kasar Amurka
Nov 29, 2016 02:06Matan Amurka Musulmi na fuskantar cin zarafi a wuraren aiyukan su.
-
Sama da 'yan gudun hijra 1000 ne aka ceto a tekun Bahrum
Nov 29, 2016 02:06Jami'an tsaron ruwan Italiya sun ceto bakin haure dake son zuwa kasashen Turai dubu daya da 400 a tekum Bahrum.
-
An Damke Wasu Mutane 4 Da Ake Zarginsu Da Alaka Da ISIS A Spain
Nov 28, 2016 14:03Ma'aikatar harkokin cikin gida ta kasar Spain ta sanar da cewa jami'an 'yan sanda na kasar damke wasu mutane 4 a yau Litinin da ake zargin cewa suna da alaka ta kud da kud da kungiyar 'yan ta'adda ta ISIS.