-
Mutanen Kasar Cuba Sun Fara Makokin Castro A Dandalin Juyi Dake Birnin Havana
Nov 28, 2016 07:20Mutanen kasar Cuba sun fara makakokin mutuwar tsohon shugaban kasar kuma jagoran juyin juya halin kasar Fidel Castro na mako guda a dandalin Juyin juya halin da ke tsakiyar birnin Havana babban birnin Kasar.
-
Kasashen Amurka,Faransa da Burtaniya na ci gaba da goyon bayan kungiyoyin 'yan ta'adda a Siriya
Nov 27, 2016 15:46Rasha ta yi alawadai kan goyon bayan da kasashen Amurka, Faransa da Burtaniya ke baiwa Kungiyoyin 'yan ta'adda a kasar Siriya
-
Martanin kungiyar Tarayyar Turai kan sanya Bam a kasar Somaliya
Nov 27, 2016 15:45Kungiyar Tarayyar Turai ta yi alawadai kan harin Bam a kasar Somaliya
-
Wasu Sojojin Amurka 5 Sun Mutu A Kasar Siriya
Nov 27, 2016 02:18Rahotanni daga kasar Siriya sun bayyana cewar wasu sojojin Amurka guda biyar da wasu dakarun sa kai na Kurdawa biyu sun mutu sakamakon fashewar wani abu a wani sansanin sojin hadin gwuiwa na Kurdawa da ke garin Hasaka dake arewa maso gabashin kasar Siriyan.
-
Cuba: Duniya Na ci Gaba Da Alhinin Mutuwar Fidel Castro.
Nov 26, 2016 15:23An Zaman Makoki A Kasar Cuba Na mutuwar Castro
-
Tsohon Shugaban Kasar Cuba Fidel Castro Ya Rasu
Nov 26, 2016 03:26Gwanatin kasar Cuba ta sanar da rasuwar tsohon shugaban kasar Fidel Castro, bayan kwashe tsawon shekaru yana jinya tsai-tsaye.
-
Sojojin Labanon Sun Kama Daya Daga Cikin Manyan Kwamandojin ISIS
Nov 25, 2016 14:05Sojojin kasar Labanon sun sanar da nasarar kama daya daga cikin manyan kwamandojin kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh tare da wasu dakarun kungiyar su 10 a garin Arsal da ke arewa maso gabashin kasar ta Labanon a kan iyakan kasar da kasar Siriya.
-
Sojojin Sun Shirya Tsaf Don Kai Hare-Hare Kwato Garin Tal'afar Mai Muhimmanci
Nov 25, 2016 14:05Rundunar sojin Iraki sun sanar da cewa sun gama duk shirin da ya kamata wajen amfani da wasu dakaru na musamman na kasar wajen kai hari kan garin Tal'Afar, da ke yammacin garin Mosul, wanda ake daukarsa a matsayin daya daga cikin tungar 'yan ta'addan Da'esh a kokari da ake yi na fatattakan 'yan ta'addan daga yankin.
-
An kashe wani babban jami'in tsaro a Somaliya
Nov 25, 2016 02:22Wani babban jami'in tsaron Somaliya ya rasa ransa yayin da wasu uku na daban suka jikkata sanadiyar wani harin Bam a birnin Magadushu
-
Duniya na alawadai kan harin ta'addancin da aka kai Iraki
Nov 25, 2016 02:21Jumhoriyar Musulinci ta Iran, Kungiyar Hizbullah ta kasar Labnon, Kasashen Masar, Burtaniya da Amurka sun yi alawadai kan harin ta'addancin da aka kai Iraki tare kuma da tabbatar da yakar kungiyar IS