-
Haidar Abadi: Nan Ba Da Jimawa Ba Za'a Kwato Garin Mosil Daga Hannun Da'esh
Nov 06, 2016 14:05Firayi ministan kasar Iraki, Haider al-Abadi ya sha alwashin kawo karshen kungiyar ta'addancin nan ta Da'esh da kuma kwace garin Mosil daga hannunsu a daidai lokacin da sojojin kasar Irakin da suke samun dauki dakarun sa kai na kasar suke ci gaba da kutsawa da nufin kwato garin na Mosil.
-
Amurka Ta Yarda Cewa Ta Kashe Fararen Hula A Afganistan
Nov 05, 2016 13:40Rundinar sojin Amurka ta yarda cewa harin data kai a Afganistan mai yiwa shi ne ya kashe fararen hula a lardin Kunduz inda fararen hula akalla 30 suka rasa rayukansu.
-
Wasu Jihohin Amurka Zasu Gudanar Da Zaben Raba Gardama Kan Halatta Ganye Wiwi
Nov 05, 2016 09:01Wasu jihohin kasar Amurka 8 zasu gudanar da zaben raba gardama kan halatta shan ganyen wiwi a jihohin a dai dai lokacinda za'a gudanar da zaben shugaban kasa.
-
Jami'an Diblomasia Sun Bukaci Gwamnatin Myanmar Ta Gudanar Da Bincike Kan Take Hakkin Musulman Kasar
Nov 05, 2016 09:01Jami'an Diblomasia na kasashen duniya da dama sun bukaci gwamnatun Myanman ta gudanar da bincike kan take hankin musulman kasar
-
Magajin Garin Jakarta Na Fuskatar Zanga-Zanga Saboda Danganta Kalamansa Da Batunci Ga Kur'ani
Nov 04, 2016 14:18Gwamnan birnin Jakarta na kasar Indonesia na fuskantar gagarumar zanga-zanga daga dubban musulmi mazauna birnin, sakamakon wasu kalaman batunci kan kur'an mai tsarki da ake cewa magajin garin birnin ya yi.
-
'Yan Kasar Ghana Da Amurka Ta Kora Sun Koka kan Musguna Musu Da Aka Yi
Nov 04, 2016 02:20'Yan kasar Ghana kimanin 108 da mahukutan a kasar Amurka suka taso keyarsu da dawo da su gida sun koka ainun dangane da abin da irin muzguna musu da kuma mummunar mu'amalar da jami'an tsaron Amurka suka nuna musu yayin dawo da su din.
-
Shahadar Bapalasdine Daya A Yammacin Kogin Jordan
Nov 03, 2016 14:34Sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila Sun Kashe Bapalasdine daya a yau alhamis.
-
Amnesty Ta Zargi 'Yan Sanda Italiya Da Muzgunawa Bakin haure
Nov 03, 2016 02:51Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International, ta fitar da wani rahoto wanda a cikinsa ta zargi 'yan sanda Italiya da muzgunawa bakin haure.
-
MDD Ta Kori kwamandan Rundunar Tabbatar Da Zaman Lafiya Na Sudan Ta Kudu Saboda Sakaci
Nov 02, 2016 13:45Babban Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ban Ki-Moon ya kori kwamandan rundunar wanzar da zaman lafiya na majalisar a Sudan ta Kudu (UNMISS) bayan wani rahoton da ya nuna cewar rundunar ta nuna gazawa wajen kare lafiyar fararen hula a rikicin da ya barke a birnin Juba, babban birnin kasar Sudan ta Kudun.
-
Dakarun Kasar Yemen Sun Kakkabo Wani Jirgin Saman Leken Asiri Na Saudiyya
Nov 02, 2016 13:44Dakarun kasar Yemen da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar sun sami nasarar harbo wani jirgin saman leken asiri maras matuki na kasar Saudiyya wanda ya shigo sararin samaniyar kasar ta Yemen da nufin gudanar da ayyukan leken asiri.