-
Amurka ta bukaci Saudiya da ta kawo karshen harin da take kaiwa kan kasar Yemen
Nov 02, 2016 02:10Wakiliyar Amurka a MDD ya bukaci kasar Saudiya da ta kawo karshen hare-haren da jiragen yakin ta ke kaiwa kan Al'ummar kasar Yemen
-
Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun
Nov 02, 2016 02:09Kwamitin tsaron MDD ya yi marhabin da zaben Michel Aoun a matsayin sabon shugaban kasar Labanon.
-
MDD Ta Fara Tsugunar Da 'Yan Gudun Hijira Sudan Ta Kudu A Cikin Jamhuriyar DR Congo
Nov 01, 2016 13:25Hukumar Kolin Kula da 'Yan Gudun Hijira ta Majalisar Dinkin Duniya ta bada labarin fara jigilar dubban 'yan gudun hijirar kasar Sudan ta Kudu zuwa yankin arewa maso gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo.
-
Kungiyoyin Kare Hakkin Bil-Adama Sun Bukaci Kare Lafiyar 'Yan Gudun Hijira A Kasar Afrika Ta Tsakiya
Nov 01, 2016 12:59Kungiyoyin kare hakkin bil-Adama sun bukaci Majalisar Dinkin Duniya da ta dauki kwararan matakan kare fararen hula a Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Jami'an Tsaron Kasar Faransa Sun Kai Hari Kan Sansanin Yan Gudan Hijira
Nov 01, 2016 07:33Majiyar jami'an tsaro a kasar faransa ta bayyana cewa yansandan kasar a birnin Paris sun kai farmaki kan wani sansanin yan gudun hijira a wajen birnin Paris a yau tare da bayanin cewa akwai yan ta'adda a cikinsu.
-
Faransa ta yi alawadai kan harin da Saudiya ta kai gidan Kaso a Yamen
Oct 31, 2016 14:20Ma'aikatar harakokin wajen kasar Faransa ta yi alawadai da sabon harin da Jiragen yaki na kawancen saudiya suka kai gidan yari na garin Hudaydah a kasar Yemen
-
Birtaniyya Ta Musanta Ikirarin Saudiyya Na Kai Hari Garin Makka Daga Kasar Yemen
Oct 31, 2016 01:57Ma'aikatar harkokin wajen Birtaniyya ta bayyana cewar harin da aka kai kasar Saudiyya da makami mai linzami daga Yemen ba Makka aka kai shi face dai filin jirgin saman Jiddah, lamarin da ke karyata zargin da Saudiyyan ta yi na cewa garin Makka aka kai wa harin.
-
Kungiyar Tarayyar Turai Ta Ja Kunnen Turkiyya Kan Da Dawo Da Hukuncin Kisa A Kasar
Oct 31, 2016 01:56Majalisar kungiyar Tarayyar Turai ta ja kunnen gwamnatin kasar Turkiyya dangane da shirinta na sake dawo da hukuncin kisa a kasar, wanda a cewarta hakan zai iya cutar da kokarin Turkiyyan na shiga Tarayyar Turan.
-
Girgiza Kasa Mai Karfi Ta Abkawa Italiya
Oct 30, 2016 11:25Hukumar bayar da agaji a Italiya ta sanar da cewa an samu mumunar barna a girgiza kasa mai karfin maki 6.5 ata abkawa kasar yau Lahadi.
-
Yan Ta'addan Da'ish A Iraki Suna Amfani Da Fararen Hula A Matsayin Garkuwa A Garin Mosel
Oct 30, 2016 07:10'Yan kungiyar ta'addanci ta Da'ish a garin Mosel na kasar Iraki suna amfani da fararen hula a matsayin garkuwa da nufin kawo cikas ga shirin sojojin kasar na yantar da garin daga mamayar 'yan ta'adda.