-
An Zabi Afirka Ta Kudu, Rwanda, Masar Da Tunisiya A Matsayin Membobin Kwamitin Kare Hakkokin Bil'adama Na MDD
Oct 29, 2016 13:22Babban zauren Majalisar Dinkin Duniya ya zabi wasu kasashen Afirka su hudu a matsayin membobi a kwamitin kare hakkokin bil'adama na majalisar, wanda hakan ya ba wa nahiyar Afirka damar zama nahiyar da ta fi yawan wakilai a wannan kwamiti mai membobi 14.
-
Fatou Bensouda : Ficewar Wasu Kasashen Afirka Daga ICC Ba Zai Hana Shari'ar Da Ake Yi wa Wasu Afirkawan Ba
Oct 29, 2016 13:22Babbar mai shigar da kara a kotun kasa da kasa mai hukunta manyan laifuka (ICC), Fatou Bensouda ta bayyana cewar kotun ba ta dadin ficewar da wasu kasashe uku na Afirka suka yi daga kotun ba, sai dai kuma hakan ba zai hana kotun ta ci gaba da shari'a kan manyan laifuffukan da aka tafka a nahiyar ba.
-
OPEC ta kasa cimma matsaya kan rage yawan man da take hakowa
Oct 29, 2016 02:19Kasashe masu arazikin Man fetun na kungiyar OPEC sun kasa cimma matsaya na rage yawan Man da wata kasa ke hakowa a zaman taron da suke yi na birnin Viena a jiya Juma'a.
-
Putin: Amfani Da Makamin Nukiliya Yana Nufin Karshen Duniya
Oct 28, 2016 15:28Shugaban Kasar Rasha, ya bukaci a kawo karshen yaduwar makaman Nukiliya.
-
Putin: Amfani Da Makamin Nukiliya Yana Nufin Karshen Duniya
Oct 28, 2016 15:26Shugaban Kasar Rasha, ya bukaci a kawo karshen yaduwar makaman Nukiliya.
-
Amurka Ta Bukaci Warware Sabanin Kasashen Indiya Da Pakistan Ta Hanyar Lumana
Oct 28, 2016 08:16Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Amurka ya bukaci ganin kasashen Indiya da Pakistan sun dare kan kujerar tattaunawa da nufin warware sabanin da ke tsakaninsu.
-
Hukumar FAO ta bukaci taimakon gaggawa domin kalubalantar yunwa a kasar Madagaskar
Oct 27, 2016 14:35Hukumar samar da abinci da aiyukan Noma ta MDD FAO ta sanar da cewa kimanin Mutane dubu 850 ke tsananin bukatar abinci a kasar Madagaskar
-
Bukatar Majalisar Kungiyar Tarayyar Turai na gudanar da bincike kan Ta'addancin IS a kotun ICC
Oct 27, 2016 14:34Majalisar Kungiyar Tarayyar Turai ta bukaci kasashe Turai da su daukin matakin da Kotun hukunta manyan Laifuka ta ICC za ta tuhumin kungiyar IS kan kisan kiyashin da ta yi a kasashen Iraki,Siriya da kuma Libiya
-
Barazanar Ci Gaba Da Ayyukan Kungiyar 'Yan Tawayen "LRA" A Jamhuriyar Afrika Ta Tsakiya
Oct 27, 2016 07:02Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadi kan ci gaba da gudanar da ayyukan kungiyar 'yan tawayen Uganda ta Lord Resistance Army a cikin kasar Jamhuriyar Afrika ta Tsakiya.
-
Tunusiya Ta Musanta Zargin Cewa Amurka Tana Amfani Da Sansanin Sojinta Wajen Kai Hari Libiya
Oct 27, 2016 05:33Gwamnatin Tunusiya ta musanta labarin cewa: Amurka tana amfani da sansanin sojin kasarta wajen kai hare-hare kan kasar Libiya.