-
Yawan Yan Gudun Hijiran Da Suke Mutuawa A Cikin Tekun Medeteranian A Shekarar Bana Ya Fi Na Baya
Oct 26, 2016 13:39Hukumar Yan gudun hijira ta majalisar dinkin duniya ta bada sanarwan cewa yawan yan gudun hijiran da suke mutuwa a taken medeteranian a kan hanyarsu da shiga nahiyar Turai na wannan shekara ya dare na shekarun da suka gabata.
-
Jami'an Tsaro Sun Kame Wani Mutum Mai Yin Barazana Ga Musulmi A California
Oct 26, 2016 13:15Jami'an 'yan sanda sun kame wani mutum da ke yin barazanar kai hari a kan babbar cibiyar musulmi a yankin California ta kudu gami da masallatansu.
-
'Yan Kasar Australia Masu Goyon Bayan 'Yan Gudun Hijira Sun Karu
Oct 26, 2016 13:12Wani sakamakon jin ra'ayin jama'a a kasar Australia ya nuna cewa, adadin masu bukatar a bar yan gudun hijira su shiga cikin kasar yana karuwa.
-
Amerika: Donald Trump Ya Zargi Hillary Clinton Da Haddasa Yakin Duniya Na Uku Idan Ta ci Zabe.
Oct 26, 2016 02:55Dan takadar shugabancin Amurka Donald Trump ya zargi Hillary Clinto Da Shirin Tayar da yakin duniya na uku
-
Bon ki Moon Ya Yi Tir Da Sabbin Fadace-Fdacen Kasar Afirka Ta Tsakiya
Oct 26, 2016 02:51Bababn Sakataren Majalisar Dinkin Duniya Ya yi tir da Rikicin Kasar Afirka Ta Tsakiya
-
Yadda Kasashen Afrika Ke Juyawa Kotun ICC Baya
Oct 26, 2016 02:15Kotun hukunta manya laifuka ta duniya ta shiga tsaka mai wuya a daidai lokacin da take fuskantar janyewar wasu kasashen Afrika mambobinta.
-
Dakarun Iraki Sun Fara Kai Hare-Hare Kan Cibiyoyi Da Sansanonin Da'esh A Cikin Garin Musil
Oct 25, 2016 15:49A daidai lokacin da aka shiga mako na biyu na hare-haren da sojojin kasar Iraki da suke samun goyon bayan dakarun sa kai na kasar suka kaddamar da nufin kwato garin Musil daga hannun 'yan kungiyar Da'esh, rahotanni sun ce a halin yanzu sojojin Irakin sun fara kai hare-hare kan cibiyoyi da sansanonin 'yan Da'esh din da ke cikin garin.
-
Kotun Manyan Laifuka Ta Duniya Ta Bukaci Tattaunawa Da Kasashen Afirka
Oct 25, 2016 09:12Kotun manyan laifuka ta duniya ta bukaci shiga tattaunawa da kasashen Afirka da suke da korafi kan ayyukanta, domin warware batun ta hanyar tattaunawa.
-
An saki kudaden bankin Sadirat na kasar Iran daga Bankunan kasashen Turai.
Oct 25, 2016 02:23Bayan watanin 9 da cimma yarjejjeniya nukiliyar Iran na zaman lafiya, an saki kudaden Bankin Sadirat da aka rike a Bankunan kasashen Turai
-
MDD za ta baiwa Al'ummar Zirin Gaza diya
Oct 25, 2016 02:16Ofishin dake kula da shirin bunkasa na MDD ya sanar da cewa Iyalai 1339 ne na Al'ummar yankin Palastinu da yakin 2014 ya yi sanadiyar rusa gidajensu za a biya su diya.