-
Clinton Da Trump Sun Yi Ta Zagin Juna A Muhawara Ta Biyu Kan Takarar Shugabancin Amurka
Oct 10, 2016 08:18Yan takarar neman shugabancin kasar Amurka na jam'iyyun Democrates da kuma Republican sun yi ta zagin juna a muharawa na biyu da suka gudanar a wata jami'a a kasar ta Amurca a jiya.
-
Duniya Na Ci Gaba Da Allawadai Da Harin Saudiyya A Yemen
Oct 10, 2016 02:24Ana ci gaba da yin Allawadai da kazamin harin da kawacen da Saudiyya ke jagoranta ya kai kan masu zamen makoki a birnin Sanaa na kasar Yemen inda mutane kimanin 140 suka rasa rayukansu, kana wasu 525 suka raunana.
-
Jamus : An Cafke Mutumin Dake Shirin Kai Harin Ta'addanci
Oct 10, 2016 02:22'Yan sanda a Jamus sun sanar da cafke matashin nan da asalin kasar Siriya da aka kwashe wunin jiya ana farautarsa bisa zargin shirin kai harin ta'addanci a kasar.
-
Putine Zai Gana Da Erdogan, A yayin Taron Koli kan Makamashi A Turkiyya
Oct 10, 2016 02:22A wani lokaci, yau Litinin ake sa ran shugaban kasar Rasha Vladimir Poutine, zai fara wata ziyara a Turkiyya inda zai halarci taron koli kan makamashi.
-
Rasha ta bukaci a gudanar da bincike kan kisan gillar da Saudiya ta yi a Yemen
Oct 09, 2016 14:16Kasar Rasha ta bukaci a gudanar da bincike tare da hukunta wadanda suka kai harin baya-bayan nan a kasar Yemen
-
Rasha Ta Bayyana Cewa Kafa Makaman Linzami Da Tayi A Kudancin Turai Ba Sabon Abu Bane
Oct 09, 2016 07:13Gwamnatin kasar Rasha ta bayyana cewa kafa makaman linzami ta Eskandar a birnin Koliningrade da ta yi a cikin yan kwanakin da suka gabata a kan iyakokin kasar da Turai ba wani sabon abu bane kuma bata yi shi a boye ba.
-
Rasha Ta Jaddada Wajabcin Kawo Karshen 'Yan Ta'adda A Kasar Siriya
Oct 09, 2016 02:49Ministan harkokin wajen kasar Rasha ya jaddada cewa; Dole ne a dauki matakin kawo karshen 'yan ta'adda a Siriya domin al'ummar kasar su zauna lafiya.
-
Harin Wuce Gona Da Irin Al Sa'ud A Kan Masu Zaman Makoki A Kasar Yemen
Oct 09, 2016 02:30Kasashe, kungiyoyi da cibiyoyin kasa da kasa na ci gaba da nuna damuwa da kuma tofin Allah tsine ga harin wuce gona da irin da jiragen yakin Saudiyya da kawayenta suka kai wajen taron zaman makokin rasuwar mahaifin ministan cikin gidan kasar Yemen Jalal al-Roweishan a birnin Sana'a, babban birnin kasar a jiya Asabar da yayi sanadiyyar mutuwar daruruwan mutane baya ga wadanda suka sami raunuka.
-
Taron Kasa Da Kasa Kan Hadarin Da Masallacin Aqsa Ke Ciki
Oct 08, 2016 14:12A taron shugabannin kungiyoyin musulmia birnin Istanbul na Turkiya an jaddada cewa masallacin Aqsa mai alfarma yana fuskantar gagarumar barazana daga yahudawan sahyuniya.
-
Jamus Ta Nuna Fargaba Kan Mummunan Sabanin Da Ke Tsakanin Rasha Da Amurka
Oct 08, 2016 13:52Jamus ta nuna damuwa matuka dangane da yadda ake ci gaba da samun karuwar zaman doya da manja tsakanin Amurka da Rasha a cikin 'yan lokutanan, wanda hakan lamari ne mai matukar hadari ga makomar lamurran siyasa a duniya.