-
Rasha : Putin Ya Canza Shugaban ma'aikatansa
Aug 12, 2016 12:51Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya canza shugaban ma'aikatan fadarsa, Sergie Ivanov, inda ya maye gurbinsa da Anton Vaïno, wanda shi ne mukadashin tsohon shugaban ma'aikatan.
-
Jami'an Tsaro A Kasar Brazil Sun Kama Mutane Biyu Wadanda Ake Zaton Suna Shirin Hari Kan Wasannin Olympic Da Ke Gudana A Kasar
Aug 12, 2016 03:20Yansanda a Brizil sun kama mutane biyu a jiya alhamis tare da tuhumarsu da shirya hare haren ta'addanci
-
Akalla Mutane 4 Sun Mutu Sakamakon Fashewar Wasu Bama-Bamai
Aug 12, 2016 00:31Rahotanni daga kasar Thailand sun bayyana cewar alal akalla mutane 4 sun rasa rayukansu kana wasu da dama sun sami raunuka sakamakon wasu hare-hare ta hanyar tada bama-bamai a garuruwa Hua Hin, Phuket da sauran wajajen yawon shakatawa na kasar.
-
Kasar Jamus Ta Sanar Da Sabbin Dokokin Dakile Hare-Haren Ta'addanci A Kasar
Aug 12, 2016 00:31Kasar Jamus ta sanar da wani shiri na tsaurara matakan tsaro da nuna halin ba sani ba sabo kan wadanda ake zargi da ayyukan tashin hankali da nufin fada da ayyukan ta'addanci da suke barazana ga kasar.
-
Kasar Suizilland ta kori bakin haure kimanin dubu hudu
Aug 11, 2016 14:30Dakarun tsaron Suizilland sun ce a cikin wata guda da ya gabata kasar ta mayar da bakin haure dubu hudu zuwa kasar Italiya
-
Majalisar Dinkin Duniya Ta Bukaci Gudanar Da Bincike Kan Rikicin Da Ke Faruwa A Kasar Habasha
Aug 11, 2016 01:22Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci tura masu sanya ido na kasa da kasa domin gudanar da bincike kan rikicin da ya kunno kai a yankin arewacin kasar Habasha.
-
M.D.D Ta Bayyana Jin Dadi Kan Shiga Tsakanin Kungiyar Tarayyar Afrika Kan Rikicin Kasar Sudan
Aug 10, 2016 06:48Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana jin dadinsa kan rattaba hannun gwamnatin Sudan da na 'yan adawar kasar kan daftarin taswirar neman wanzar da zaman lafiya da sulhu a kasar ta Sudan.
-
Karuwar Rashin Amincewa Da Donald Trump Tsakanin 'Yan Jam'iyyar Republican Ta Amurka
Aug 10, 2016 01:16Rahotanni daga Amurka suna nuni da ci gaba da karuwar masu adawa da dan takaran jam'iyyar Republican a zaben shugaban kasar Amurka da za a gudanar a wannan shekara ta 2016 Donald Trump a tsakanin 'yan jam'iyyar Republican din sakamakon mahanga da kuma irin maganganunsa.
-
Dawo Da Cinikayya Tsakanin Rasha Da Turkiyya Zai Dauki Lokaci
Aug 10, 2016 01:00Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin ya amince da yin aikin da zai dawo da cikakkiyar dangantakar kasarsa da kasar Turkiyya, amma yace dawo da harkokin cinikayya tsakanin kasashen biyu zai dauki lokaci.
-
Erdogan Ya Kai Ziyara A Kasar Rasha A Yau Tare Da Ganawa Da Shugaba Putin
Aug 09, 2016 17:06Shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Erdogan ya kai ziyara a yau a kasar Rasha, inda ya gana da shugaban kasar Vladimir Putin a birnin Saint Petersburg.