-
Gwamnatin Masar Ta Dauki Alkawarin Warware Matsalolin Tattalin Arzikin Kasar
Aug 09, 2016 06:27Gwamnatin Masar ta dauki alkawarin cewa da zarar ta karbi bashi a bankin bada lamuni na duniya zata fara aiwatar da gyare-gyare a harkar tattalin arzikin kasar.
-
An Bindige Sama Da Masu Zanga-Zanga 90 A Kasar Habasha
Aug 08, 2016 13:47Shaidun gani da ido da kuma majiyoyin 'yan adawa a kasar Habasha (Ethiopia) sun bayyana cewar jami'an tsaron kasar sun bindige sama da mutane 90 a yayin da suke gudanar da zanga-zanga a yankunan Oromiya da Amhara da ke kasar.
-
Ban Ki-Moon Ya Yi Farin Ciki Da Shirin Tura Dakarun Wanzar Da Zaman Lafiya Zuwa Sudan Ta Kudu
Aug 08, 2016 05:06Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana jin dadinsa kan amincewar gwamnatin Sudan ta Kudu da shirin tura dakarun wanzar da zaman lafiya na yankin gabashin Afrika zuwa cikin kasarta da nufin sanya - ido kan yarjejeniyar sulhu a kasar.
-
Jamus: Daga Nan Zuwa Shekaru 20 Turkiya Ba Za ta shiga Tarayyar Turai Ba
Aug 08, 2016 03:36Mataimakin Shugabar Gwmanatin Jamus, Ba Turkiya Babu Shiga Turai Har Shekaru 20
-
Masu Kada Kuria A Kasar Thailand Sun Amince Da Sabon Kundin Tsarin Mulkin Kasar
Aug 07, 2016 12:11Masu zabe a kasar Thailand sun zamince da sabon kundin tsarin mulkin kasar wanda sojoji suka rubuta.
-
Cincirindon Magoya Bayan Tsarin Demokradiya A Birnin Istambul
Aug 07, 2016 10:48Gangamin goyon baya ga shugaban kasar Turkia a birnin Istambul.
-
Jami'an Tsaron Masar Sun Samu Nasarar Halaka 'Yan Ta'adda Da Dama A Yankin Sina Na Kasar
Aug 07, 2016 06:37A wani samame da jami'an tsaron Masar suka kaddamar kan maboyar 'yan ta'addan kungiyar Ansar Baiti-Maqdis a garin Arisha da ke Tsibirin Sina na kasar sun samu nasarar halaka gungun 'yan ta'adda ciki har da kwamandansu.
-
Amurka Ta Jaddada Cewa Ba Hannun Ta A Yunkurin Juyin Mulkin Turkiyya
Aug 06, 2016 13:19Amurka ta kara jaddada cewa ba ta da hannu a yunkurin juyin mulkin da baiyi nasara ba a Turkiyya.
-
Wani Mutun Ya Raunana 'Yan Sanda Biyu Da Adda A Belgium
Aug 06, 2016 12:42'Yan sanda a Belgium sun sanar cewa 'yan sanda biyu ne suka raunana bayan da wani mutun ya sare su da adda a birnin Charleroi dake kudancin kasar.
-
An Bude Gasar Wasannin Olympic A Birnin Rio de Janeiro Na Kasar Brazil
Aug 06, 2016 00:43A daren jiya ne aka bude gasar wasannin Olympic na shekara ta 2016 karo na Talatin da Daya a birnin Rio de Janeiro na kasar Brazil a babban filin wasa na Maracana.